-
Afirka
ECOWAS Na Yunƙurin ƙarfafa Matakan Kariyar Bala’o’i A Yammacin Afirka
Ƙungiyar Tattalin Arzikin Ƙasashen Yammacin Afirka (ECOWAS Commission) ta kammala ziyarar bincike ta kwanaki biyar a Bonn Jamus da Brussels…
Read More » -
Kiwon Lafiya
Ebola: Kwamitin Shugaban Kasa Na Musamman Ya Tabbatar Wa ‘Yan Najeriya Cewa Suna Cikin Shiri
Kwamitin Musamman na Shugaban Kasa kan Shirye-shiryen Yaki da Cutar Ebola da Barazanar Lafiyar Al’umma ya ba wa ‘yan Najeriya…
Read More » -
Siyasa
Gwamnan Jihar Ekiti Ya Fara Wa’adi Na Biyu A Ofis
An rantsar da Gwamnan Jihar Ekiti Biodun Oyebanji domin wa’adi na biyu inda ya zama gwamna na farko da ya…
Read More » -
Nishadi.
Gidauniya Ta Kaddamar Da Shirin Bunkasa Yawon Bude Ido A Afirka
Wata kungiya mai zaman kanta mai suna “I Believe Cultural and Social Development Foundation” ta ƙaddamar da wani sabon shiri…
Read More » -
Kasuwanci
Uwar Gidan Shugaban Kasa Ta Kaddamar Da Shirin Tallafi Na Naira Biliyan Daya A Jihar Edo
Uwargidan Shugaban Najeriya Oluremi Tinubu ta kaddamar da motocin bas guda 50 na iskar gas mai matsa lamba (CNG) tare…
Read More » -
Siyasa
Mataimakin Shugaban Kasa Shettima Ya Isa Jihar Ekiti Domin Halartar Bikin Rantsar Da Gwamna Oyebanji
Mataimakin Shugaban Najeriya Kashim Shettima ya isa Ado Ekiti babban birnin jihar Ekiti domin wakiltar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a…
Read More » -
Duniya
Yemen: Harin Makami Mai linzami Na ‘Yan Houthi Ya Kashe Masu Gadi Biyu A Fada
A ranar Alhamis ‘yan tawayen Houthi na kasar Yemen sun harba makamai masu linzami guda biyar zuwa harabar fadar shugaban…
Read More » -
Afirka
Ɓarkewar Cutar Ebola A Kongo Ta Yaɗu Zuwa Shiyya Ta Takwas
Barkewar cutar Ebola a Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo (DRC) ta bazu zuwa lardin North Ubangi kusa da iyakar kasar da Jamhuriyar…
Read More » -
Afirka
Afirka Ta Kudu Ta Mayar Da Shugaban ‘Yan Sanda Kan Mukaminsa
Shugaban Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa ya mayar da Kwamishinan ‘Yan sandan Kasa Fannie Masemola watanni shida bayan dakatarwarsa bisa…
Read More » -
Siyasa
Ana Gudanar Da Bikin Rantsar Da Gwamna Oyebanji Domin Wa’adinsa Na Biyu A Ekiti
Ana sa ran gwamnan jihar Ekiti Biodun Abayomi Oyebanji zai fara wa’adi na biyu a jere na shekaru hudu a…
Read More »