-
Afirka
Adadin Masu kamuwa Da Cutar Ebola A Kwangongo ya zarce 5,000
Bayanan gwamnatin Jamhuriyar Demokradiyyar Congo sun tabbatar da cewa adadin mutanen da suka kamu da cutar Ebola ya zarce 5,000.…
Read More » -
Najeriya
Shugaba Tinubu ya gana da EFCC da kuma Minista kan gidajen da aka kwace
A ranar Talata Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana da Shugaban Zartarwa na Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa…
Read More » -
Najeriya
Zaben 2027: Gwamnatin Najeriya ta yi alkawarin inganta tsaro da yanayin samar da bayanai
Gwamnatin Najeriya ta sake jaddada kudirinta na karfafa yanayin tsaro da bayanai kafin babban zaben 2027 domin tabbatar da zaman…
Read More » -
Duniya
Madafunar Ruwa Ta Hormuz Za Ta Ci Gaba Da Kasancewa A Rufe – Farisa
Hukumomin Iran sun bayyana cewa za a ci gaba da rufe mashigar ruwa ta Strait of Hormuz har sai Amurka…
Read More » -
Afirka
MSF Ta Yi Kira Da A Kara Daukar Matakan Tunkarar Cutar Ebola A Jamhuriyar Demokradiyyar Kwango
Kungiyar likitocin da ba su da iyaka (MSF) ta yi kira da a kara daukar matakan dakile cutar Ebola da…
Read More » -
Afirka
Habasha Na ƙarfafa Fannin Yawon Buɗe Ido Domin Inganta Tattalin Arzikinta
Masu ziyara daga ƙasashen waje sun ce haɓaka sabbin wuraren yawon buɗe ido a faɗin Habasha yana ƙara jan hankalin…
Read More » -
Afirka
Shugaban kasar Zambia Ya Sake Lashe Zabe Domin Wa’adi Na Biyu
Hukumar zaben Zambia ta sanar da cewa an sake zaben Shugaba Hakainde Hichilema domin wa’adi na biyu na shekaru biyar…
Read More » -
Najeriya
NDLEA Ta Lalata Tan 330 Na Miyagun Kwayoyi
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta lalata miyagun kwayoyi masu nauyin kilogram 329,865.585 wadanda kimar…
Read More » -
Najeriya
Najeriya Za Ta kwaso karin ‘Yan kasarta Daga Afirka Ta Kudu
Ana sa ran wani sabon rukuni na ‘yan Najeriya su 83 su isa Legas daga Afirka ta Kudu a ranar…
Read More » -
Siyasa
Kakakin Majalisa Abbas Ya Taya Gwamna Adeleke Murna
Kakakin Majalisar Wakilai Abbas Tajudeen ya taya Gwamna Ademola Adeleke murnar sake tsayawa takararsa a karo na biyu a zaben…
Read More »