Duniya
This is a category for world news
-
Shugaban Taiwan Ya Ce Tsibirin zai kare ‘yanci Tare Da Daraja Zaman Lafiya.
Shugaban Taiwan Lai Ching-te ya bayyana cewa suna daraja zaman lafiya amma ba za su yi watsi da ‘yancinsu ba…
Read More » -
Girgizar Kasa A Panama Ta Lalata Gine-Gine Tare Da Haifar Da Kwashe Mutane Daga Wurarensu.
Wani girgizar kasa mai karfin maki 7.7 ta afku a kudancin kasar Panama inda ta lalata gine-gine tare da sa…
Read More » -
Yan Houthi Sun Tsananta Kai Hare-Haren Makamai Masu Linzami Kan Saudiyya
Kungiyar Houthi mai alaka da Iran a Yemen ta tsananta hare-haren makamai masu linzami kan Saudiyya a ranar Alhamis inda…
Read More » -
Amazon Ta ƙaddamar Da Na’urorin Kwamfutar Hannu Masu Inganci Tare Da Mataimakin Alexa+
Amazon ta ƙaddamar da sabbin nau’ikan kwamfutar hannu masu inganci waɗanda ke ɗauke da mataimakin muryar Alexa+ da tsarin aiki…
Read More » -
Birtaniya Za Ta Ci Gaba Da Buɗe Ofishin Jakadancin Kudus
Ministan harkokin wajen Birtaniya Ed Miliband ya bayyana a ranar Alhamis cewa ofishin jakadancin kasar (Consulate General) da ke Gabashin…
Read More » -
Koriya Ta Kudu Da Masar Sun Ƙaddamar Da Ƙarfafa Alaƙa Tsakaninsu
Shugaban Koriya ta Kudu Lee Jae Myung ya ce Koriya ta Kudu da Masar sun inganta dangantakarsu zuwa kawance mai…
Read More » -
Shugaban ‘Yan Adawa Na Australia Ya Ba Da Shawarar Rage Yawan Masu Shigowa Kasar.
Shugaban ‘yan adawa na masu ra’ayin mazan jiya na Ostiraliya, Angus Taylor, ya gabatar da shawarar rage bizar wucin gadi…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Dora Wa Shugaban NAMYO Nauyin Aiwatar Da Shugabanci Mai Hada Kowa.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bukaci Muhammed Bello Bala Shagari da ya bi ka’idodin hidima, haɗin kai da kuma girmama…
Read More » -
Malasiya Ta Mayar Da ‘Yan Kasar Myanmar 10,000 Kasarsu
Firayim Ministan Malaysia Anwar Ibrahim ya bayyana cewa an mayar da ‘yan kasar Myanmar kimanin 10,000 zuwa kasarsu tun daga…
Read More » -
New York Ta Ayyana Dokar Ta-Baci Saboda Bullar Cutar Kyanda
Gwamnan New York Kathy Hochul ta ayyana dokar ta baci a duk fadin jihar sakamakon barkewar cutar kyanda sanarwar farko…
Read More »