Siyasa
this is a category for politics
-
Mataimakin Shugaban Kasa Shettima Ya Isa Jihar Ekiti Domin Halartar Bikin Rantsar Da Gwamna Oyebanji
Mataimakin Shugaban Najeriya Kashim Shettima ya isa Ado Ekiti babban birnin jihar Ekiti domin wakiltar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a…
Read More » -
Ana Gudanar Da Bikin Rantsar Da Gwamna Oyebanji Domin Wa’adinsa Na Biyu A Ekiti
Ana sa ran gwamnan jihar Ekiti Biodun Abayomi Oyebanji zai fara wa’adi na biyu a jere na shekaru hudu a…
Read More » -
Jigon APC Ya Bayyana ƙwarin-gwiwar Nasarar Shugaba Tinubu A Karo Na Biyu
Musa Illiyasu Kwankwaso wani mamba a Majalisar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ya bayyana…
Read More » -
APC Da Kungiyar Arewa Sun Yi Kawance Don Kara Yawan Kuri’u A Zaben 2027
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi alkawarin yin aiki tare da kungiyar ‘Arewa for Asiwaju’ (A4A) domin tattara karin…
Read More » -
Kwamitin Majalisar Dattawa Ya Tantance Hukumar Raya Yankin Kudu-Maso-Gabas
Kwamitin Majalisar Dattawa kan Hukumar Raya Kudu maso Gabas ya tantance kayan aikin Hukumar shirye-shiryen da ake ci gaba da…
Read More » -
INEC Ta Sanya Sunan Adamu A Matsayin Dan Takarar Gwamna Na Jam’iyyar SDP A Jihar Nasarawa.
Hukumar Zabe ta Kasa Mai Zaman Kanta (INEC) ta sanya sunan tsohon Sufeto-Janar na ‘Yan Sanda, Mohammed Abubakar Adamu, a…
Read More » -
Minista Ya Yi Hasashen Shugaba Tinubu Zai Samu Kashi 85 Na kuri’un Yankin Arewa Ta Tsakiya.
Ministan Yada Labarai da Wayar da Kan Jama’a na Najeriya, Mohammed Idris, ya bayyana kwarin gwiwar cewa Shugaba Bola Tinubu…
Read More » -
Uwargidan Shugaban Kasa Ta Tabbatar Wa ‘Yan Najeriya Game Da Alkawarin Shugaba Tinubu Na Kawo Sauyi.
Uwargidan Shugaban Najeriya Oluremi Tinubu ta bai wa ‘yan Najeriya tabbacin cewa Shugaba Bola Tinubu zai cika alkawarin da ya…
Read More » -
Girgizar Kasa A Panama Ta Lalata Gine-Gine Tare Da Haifar Da Kwashe Mutane Daga Wurarensu.
Wani girgizar kasa mai karfin maki 7.7 ta afku a kudancin kasar Panama inda ta lalata gine-gine tare da sa…
Read More » -
Zaben 2027: INEC Ta Tura Na’urorin BVAS Guda 5,720 Zuwa Jihar Anambra.
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta tura na’urorin tantance masu zaɓe na Bimodal guda 5,720 (BVAS) zuwa…
Read More »