Najeriya
-
Shugaba Tinubu Ya Dawo Najeriya Bayan Gudanar Da Aikin Hajji A Saudiyya
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya dawo Abuja bayan kammala aikin Umrah a Masarautar Saudiyya. Shugaban ya isa Filin Jirgin…
Read More » -
A4A DA TMMN ZA SU HAƊA GWIWA WAJEN WAYAR DA KAN JAMA’A KAN ZAƁEN 2027
Ƙungiyar yaƙin neman zaɓen Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu a Arewacin Najeriya Arewa for Asiwaju (A4A) ta bayyana aniyarta ta…
Read More » -
Uwargidan Shugaban Kasa Ta Yaba Da Karbar Bakuncin Gasar ‘All-Africa Challenge Trophy’ Da Najeriya Ta Yi
Uwargidan Shugaban Najeriya Oluremi Tinubu ta bayyana cewa karbar bakuncin gasar ‘All-Africa Challenge Trophy’ (AACT) ta shekarar 2026 da Najeriya…
Read More » -
NIMASA Ta Bayyana Sabbin Kayan Aikin Tsaro Don Karfafa Sa Ido
Hukumar Kula da Harkokin Jiragen Ruwa ta Najeriya (NIMASA) ta bayyana sabbin kadarorin tsaro da aka samu don ƙarfafa sa…
Read More » -
Girmamawar Da Aka Bai Wa Shugaban Tinubu A Ka’abar Saudiyya Ta Nuna Karfin Dangantakar Diflomasiyya
Fadar Shugaban Kasa ta ce abin da Saudiyya ta yi na ba wa Shugaba Bola Tinubu damar shiga ɗakin Ka’aba…
Read More » -
Shugaba Tinubu Da Gwamna Soludo Sun Yi Kira Da A Karfafa Cibiyoyin Gargajiya
Shugaba Bola Tinubu da Gwamnan Jihar Anambra Farfesa Charles Soludo sun yi kira da a samar da ingantattun cibiyoyin gargajiya…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Yi Addu’ar Samun Hadin Kai Da Wadata Ga Najeriya A Birnin Makkah
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi addu’ar neman zaman lafiya da ci gaban Najeriya inda ya roki Allah ya sanya…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Ci Gaba Da Jajircewa Kan Gyaran Wutar Lantarki – Majalisar Yaƙin Neman Zaɓe
Majalisar Yaƙin Neman Zaɓen Shugaban Ƙasa ta APC ta kare alƙawarin wutar lantarki na Shugaba Bola Ahmed Tinubu a shekarar…
Read More » -
Kungiya Mai Zaman Kanta Ta Kaddamar Da Makaranta Ta Dindindin Ga Yara Masu Aiki
Wata kungiya mai zaman kanta (NGO) mai suna ‘Onelife Initiative’ ta kaddamar da wani sabon shirin ilimi mai taken ‘Dai-daitacaccen…
Read More » -
Jihar Akwa Ibom Ta Amince Da Biyan Karin Fansho Na Wata 13 Ga Masu Ritaya
Gwamnan Jihar Akwa Ibom Umo Eno ya amince da bayar da karin fansho na wata na 13 ga masu ritaya…
Read More »