Najeriya
-
Babban Hafsan Sojojin Kasa Ya Kaddamar Da Rukunin Gidaje 120 Na Sojoji
Babban Hafsan Sojojin Kasa Laftanar Janar Waidi Shaibu ya sake jaddada kudurin Rundunar Sojojin Najeriya na inganta ababen more rayuwa…
Read More » -
Babban Hafsan Soja Ya Bukaci Masu Ba Da Shawara Kan Tsaro Da Su Inganta Kawance
Babban Hafsan Sojojin Najeriya Laftanar Janar Waidi Shaibu ya bukaci Masu Ba da Shawara Kan Tsaron Sojojin Najeriya da ke…
Read More » -
Yawan Karuwar Masu Yi Wa Kasa Hidima A Sansanin Horarwa Na NYSC Ya Sanya Bukatar Karin Kayan Aiki – DG
Hukumar Kula da Aikin Matasa ta Kasa (NYSC) ta danganta karancin wuraren kwana a wasu sansanonin horarwa a fadin kasar…
Read More » -
NILDS Da Cibiyar Kukah Sun Shirya Taron Tattaunawa Na Jama’a Kan Sadarwar Siyasa.
A wani yunƙuri na ƙarfafa dimokuraɗiyya haɓaka zaman lafiya da kuma kare cibiyoyin dimokuraɗiyya na Najeriya Cibiyar Nazarin Dokoki da…
Read More » -
Najeriya Ta Kaddamar Da Aikin Gina Tashar Jiragen Ruwa Ta Teku A Bakassi Wanda Kudinsa Ya Kai Dala Biliyan 3.5
Shugaba Bola Tinubu ya yi aikin gina tashar jiragen ruwa ta Bakassi mai darajar biliyoyin daloli yana mai bayyana aikin…
Read More » -
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i Ta KASU Ba Ta Yajin Aiki – Shugabannin Ƙungiyar
Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) reshen Jami’ar Jihar Kaduna (KASU) ta fayyace cewa ba ta shiga yajin aiki ba tana tabbatar…
Read More » -
Najeriya Na Shirin Bunkasa Tattalin Arziki Na Dala Tiriliyan 1 Ta Hanyar Zuba Jari A Wutar Lantarki
Ministan Wutar Lantarki Joseph Tegbe ya bayyana cewa Gwamnatin Najeriya ta amince da shirin tallafi na Naira tiriliyan 3.3 domin…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Yi Ta’aziyyar Tsohon Shugaban Jami’ar OAU Omole
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana alhininsa game da rasuwar tsohon Shugaban Jami’ar Obafemi Awolowo (OAU) da ke Ile-Ife Farfesa…
Read More » -
VON Ta Buɗe Sabon Sashen Watsa Shirye-Shirye Da Harshen Mandarin Domin Faɗaɗa Isarta A Duniya
Muryar Najeriya (VON) ta ƙaddamar da Sabis ɗinta na Mandarin inda ta faɗaɗa harsunan watsa shirye-shiryenta na ƙasashen duniya zuwa…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Taya Dansa Murnar Samun Sarauta Ya Bukaci Ya Yi Wa Al’umma Hidima
Shugaba Bola Tinubu ya taya dansa Seyi Tinubu murnar nada shi sarautar ‘Dan Zaki Gwandu’ a Jihar Kebbi inda ya…
Read More »