Najeriya
-
Shugaba Tinubu Ya Ba Da Tabbacin Daukar Matakin Ceto Yaran Da Aka Sace A Borno.
Shugaba Bola Tinubu ya bai wa Gwamnan Jihar Borno Babagana Zulum tabbacin cewa hukumomin tsaron ƙasa za su ɗauki matakan…
Read More » -
Gwamnatin Kebbi Ta Ci Gaba Da Shirye-shiryen Dawo Da ‘Yan Gudun Hijira
Gwamnatin Jihar Kebbi ta bayyana cewa an samu gagarumin ci gaba a shirye-shiryen mayar da mutanen da suka rasa muhallansu…
Read More » -
COAS Ya Yaba Wa Nasarawa Bisa Goyon Bayan Fadada Sassan Sojoji
Babban Hafsan Sojin Kasa Laftanar Janar Waidi Shaibu ya yaba wa Gwamnatin Jihar Nasarawa bisa goyon bayan da take bai…
Read More » -
Gyare-Gyaren Shugaba Tinubu Sun Ɗora Najeriya Kan Turba Mai Ƙarfi – Minista
Ministan Yada Labarai da Wayar da Kan Kasa na Najeriya Mohammed Idris ya ce gyare-gyaren tattalin arziki da Shugaba Bola…
Read More » -
Najeriya Za Ta Yi Amfani Da Nasarar Habasha A Fannin Noma Domin Tabbatar Da Wadatar Abinci
Najeriya na neman amfani da sauyin noma na Habasha don cimma ikon mallakar abinci da kuma karfafa tsaron abinci a…
Read More » -
Ƙoƙarinmu ‘Yan ƙasa Su ƙara Amfana Da Gyare-Gyaren Cire Tallafi Ba Dawo Da Shi Ba – Fadar Shugaban Ƙasa
Fadar Shugaban Kasa ta fayyace cewa gwamnatin Tinubu ba ta sauya tsarin tallafin mai ba amma tana gabatar da ƙarin…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Yaba Wa Gwamnan Gombe Kan Zuba Jari A Fannin Ilimi
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yaba wa Gwamnan Jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya saboda faɗaɗa damar samun ilimi ta hanyar…
Read More » -
Gwamnan Akwa Ibom Ya Mika Ta’aziyya Ga Iyalan Wadanda Suka Mutu A Hatsarin Jirgin Sama
Gwamnan Jihar Akwa Ibom Umo Eno ya mika sakon ta’aziyya ga Babban Hafsan Rundunar Sojin Sama (Chief of the Air…
Read More » -
Jihar Oyo Ta Fadada Shirin Bayar Da Tallafin Karatu Ga Daliban Shekarar Karshe Ga Mutane 5,000
Gwamnatin Jihar Oyo ta kara yawan daliban da ke shekarar karshe da ke cin gajiyar shirin tallafin karatu (bursary) daga…
Read More » -
Gwamnan Jihar Taraba Ya Yi Alkawarin Goyon Bayan Sake Zaben Shugaba Tinubu
Gwamnan Jihar Taraba Agbu Kefas ya yi alkawarin ba Shugaba Bola Tinubu cikakken goyon baya gabanin zaben shekarar 2027 inda…
Read More »