Kiwon Lafiya
this is a health category
-
Faransa Ta Ba Da Rahoton Mutum Na Farko Da Ya Kamu Da Cutar Shamonda
Faransa ta ba da rahoton bullar cutar Shamonda ta farko a jikin mutum wadda galibi ake samu a cikin dabbobi…
Read More » -
Najeriya Ta Ƙarfafa Yaƙi Da Cutar Ebola
Gwamnatin Najeriya ta tsaurara matakan kula da lafiyar jama’a bayan tabbatar da kamuwa da cutar Ebola a Babban Birnin Tarayya…
Read More » -
Ebola: Kwamitin Shugaban Kasa Na Musamman Ya Tabbatar Wa ‘Yan Najeriya Cewa Suna Cikin Shiri
Kwamitin Musamman na Shugaban Kasa kan Shirye-shiryen Yaki da Cutar Ebola da Barazanar Lafiyar Al’umma ya ba wa ‘yan Najeriya…
Read More » -
Ɓarkewar Cutar Ebola A Kongo Ta Yaɗu Zuwa Shiyya Ta Takwas
Barkewar cutar Ebola a Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo (DRC) ta bazu zuwa lardin North Ubangi kusa da iyakar kasar da Jamhuriyar…
Read More » -
Kenya Ta Tabbatar Da Barkewar Cutar Ebola Karo Na Biyu
Kasar Kenya ta tabbatar da kamuwa da cutar Ebola ta biyu wacce ta shafi wani dan uwa na majiyyacin farko…
Read More » -
Kenya Ta Tabbatar Da Rashin Samun Sabon Bullar Cutar Ebola Bayan Gudanar Da Gwanje – Gwaje 293
Ma’aikatar Lafiya ta Kenya ta sanar a ranar Lahadi da ta gabata cewa kasar ba ta sake samun wani sabon…
Read More » -
Nonye Soludo Na Neman A Kawo Karshen Nuna Wariya Ga Masu Fama Da Matsalar Kwakwalwa.
Uwargidan Shugaban Kasa ta Jihar Anambra Dakta Nonye Soludo ta yi kira ga ‘yan Najeriya da su kara himma wajen…
Read More » -
Kamfanin Kula Da Lafiya Ya Yi Kira Da A Inganta Tsarin Dakunan Gwaje-gwaje
Kamfanin Pinecrest Healthcare Limited ya yi kira da a samar da ingantattun tsarin ingancin dakin gwaje-gwaje a Najeriya domin inganta…
Read More » -
Babu Barkewar Cutar Ebola A Kenya – Sakataren Lafiya
Ministan Lafiya na Kenya Aden Duale ya bayyana cewa kasar ba ta fuskantar barkewar cutar Ebola ba duk da cewa…
Read More » -
Masanin Kare Muhalli Na Najeriya Ya Shiga Taron Duniya Kan Macizai
Farfesa Edem Archibong Eniang masanin kare muhalli da namun daji na Najeriya shi ne ke wakiltar kasar a taron duniya…
Read More »