Kasuwanci
tthis is a category for business
-
Majalisar Dattawa Ta Amince Da Kudirin Kafa Jami’ar Yusuf Maitama Sule.
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da kudirin dokar kafa tsarin gudanarwa na doka ga Jami’ar Ilimi ta Tarayya mai suna…
Read More » -
Najeriya Ta Haɗa Kai Da Masana’antun Ƙasashen Waje Don Haɓaka Samar Da Hasken Rana
Gwamnatin Najeriya ta ce tana aiki tare da masana’antun ƙasashen duniya don haɓaka samar da na’urorin hasken rana na gida…
Read More » -
Gwamna Eno Ya Bayar Da Umarnin Gaggauta Kammala Ayyukan Sufuri.
Gwamnan Jihar Akwa Ibom Umo Eno ya umurci Ma’aikatu Sassa na Hukumomi (MDAs) da ‘yan kwangila da ke kula da…
Read More » -
Najeriya Za Ta Yi Amfani Da Nasarar Habasha A Fannin Noma Domin Tabbatar Da Wadatar Abinci
Najeriya na neman amfani da sauyin noma na Habasha don cimma ikon mallakar abinci da kuma karfafa tsaron abinci a…
Read More » -
Ƙoƙarinmu ‘Yan ƙasa Su ƙara Amfana Da Gyare-Gyaren Cire Tallafi Ba Dawo Da Shi Ba – Fadar Shugaban Ƙasa
Fadar Shugaban Kasa ta fayyace cewa gwamnatin Tinubu ba ta sauya tsarin tallafin mai ba amma tana gabatar da ƙarin…
Read More » -
Majalisa Ta Yaba Da Nasarar Kaddamar Da Masana’antar Sukari Ta Oyo
Hukumar Kula da Ci gaban Masana’antar Sukari ta Kasa (NSDC) ta taya kamfanin Oyo Sugar and Derivatives Industries Limited (OSDL)…
Read More » -
Gyare-Gyaren Haraji Na Tallafawa Ci Gaban Kasuwanci – NRS
Hukumar Kula da Haraji ta Najeriya (NRS) ta ce gyare-gyaren harajin da take ci gaba da yi an tsara su…
Read More » -
Ƙungiya Ta Goyon Bayan Sake Sanya Jari A Bangaren Inshora
Ƙungiyar Ɗaliban Najeriya ta Ƙasa (NANS) ta goyi bayan ci gaba da sake fasalin masana’antar inshorar Najeriya, tana mai bayyana…
Read More » -
Oyo Ta Soke Shirin Fitar Da Masara Zuwa Botswana
Gwamnatin Jihar Oyo ta ce ta yi watsi da shirinta na haɓaka noman masara don fitarwa zuwa Botswana bayan da…
Read More » -
Darakta Janar Na NITDA Ya Bukaci Zuba Jari A Bangaren Kayayyakin Zamani
Darakta Janar na Hukumar Ci Gaban Fasahar Bayanai ta Ƙasa (NITDA) Kashifu Inuwa Abdullahi CCIE ya yi kira da a…
Read More »