-
Siyasa
2027: Gwamnan Jihar Ribas Ya Yi Alƙawarin Bayar Da Ƙuri’u Miliyan Uku Ga Shugaba Tinubu
Gwamnan Jihar Ribas Siminalayi Fubara ya yi alkawarin samar da akalla kuri’u miliyan uku ga Shugaba Bola Tinubu a zaben…
Read More » -
Siyasa
Shugaba Tinubu Ya Isa Jihar Ribas Domin Taron Gangamin ‘Rainbow Coalition’
Shugaba Bola Tinubu ya isa birnin Fatakol na jihar Ribas domin halartar taron yakin neman zaben shugaban kasa na ‘Rainbow…
Read More » -
Kasuwanci
Afirka Na Neman Kaso Mai Tsoka Na Tattalin Arzikin Kirkire-kirkire
Shugabannin Afirka da cibiyoyin kuɗi sun yi kira da a ƙara saka hannun jari a fannin kariyar kadarorin fasaha hanyoyin…
Read More » -
Duniya
Qatar Ta Ce Kokarin Shiga Tsakanin Amurka Da Iran Na Ci Gaba
Firayim Ministan Qatar Sheikh Mohammed bin Abdulrahman Al-Thani ya bayyana cewa kokarin shiga tsakani tsakanin Amurka da Iran na ci…
Read More » -
Duniya
An sanya Tsohon Shugaban Kasar Paraguay Peña A Karkashin Tsarewar Gida
Hukumomin Paraguay sun tsare tsohon shugaban kasar Santiago Peña a gidan yari bayan tsige shi da ‘yan majalisa suka yi…
Read More » -
Najeriya
Rundunar Sojin Najeriya Ta Karfafa Dangantaka Tsakanin Sojoji Da Farar Hula A Jihar Edo
Babban Hafsan Sojan Kasa Laftanar Janar Waidi Shaibu ya kaddamar da wani sabon makaranta a yankin Ezomo birnin Benin jihar…
Read More » -
Afirka
Gabon Da China Sun Kulla Sabbin Yarjejeniyoyi Domin Inganta Masana’antu
Gabon da China suna ƙarfafa haɗin gwiwarsu a fannin ababen more rayuwa makamashi da sabbin fasahohi ta hanyar wasu yarjejeniyoyi…
Read More » -
Najeriya
Najeriya Ta Sake Jaddada Kudirinta Na Gudanar Da Zabuka Masu Inganci A Shekarar 2027
Ministan Yada Labarai da Wayar da Kan Al’umma na Najeriya Mohammed Idris ya sake jaddada kudurin gwamnatin Shugaba Bola Tinubu…
Read More » -
Najeriya
Shugaban NiMet Ya Sami Karramawa Ta Shirin Tallafin Inganta Aiki
Darakta Janar kuma Babban Jami’in Gudanarwa na Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet) Farfesa Charles Anosike ya sami karramawa…
Read More » -
Najeriya
NIPR Ta Lashe Lambar Yabo Ta Kungiyar Hulda Da Jama’a Ta Duniya A Karo Na Biyu
Cibiyar Hulɗa da Jama’a ta Najeriya (NIPR) ta lashe kyautar Ƙungiyar Hulɗa da Jama’a ta Duniya ta shekarar 2026 a…
Read More »