-
Najeriya
Shugaba Tinubu Ya Nada Olanrewaju Smart A Matsayin Mai Ba Da Shawara Na Musamman.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nada Dr. Wasiu Olanrewaju-Smart a matsayin Mataimaki na Musamman ga Shugaban Kasa kan Harkokin Majalisar…
Read More » -
Najeriya
Najeriya Ta Yi Kira Da A Nuna Natsuwa Ya Yin Da Ake Samun Tashin Hankali Tsakanin Saudiyya Da ‘Yan Houthi.
Gwamnatin Najeriya ta nuna matukar damuwa game da karuwar tashin hankali da hare-haren da aka ruwaito sun shafi ‘yan Houthi…
Read More » -
Duniya
Shugaban Ahmadiyya Ya Gabatar Da Rahoton Duniya Na Ci Gaba Ta Shekarar 2026
Shugaban Musulmin Ahmadiyya na duniya, Hazrat Mirza Masroor Ahmad (Khalifatul Masih na V), ya gabatar da rahoton ci gaban shekara-shekara…
Read More » -
Najeriya
An Buɗe Taron Shekara-shekara Na Musuluncin Ahmadiyya Karo Na 60 A Birtaniya
Daga tutar Ahmadiyya Daga Tuta A Taron Jalsa Salana Na Birtaniya attached flag Shugaban Al’ummar Musulmi ta Ahmadiyya na…
Read More » -
Najeriya
Najeriya Ta Tura Tawaga Zuwa Taron Musulunci Na Duniya Na Ahmadiyya.
Kungiyar Ahmadiyya Muslim Jamaat ta Najeriya ta tura tawagar mambobi sama da 50 domin halartar taron Jalsa Salana na Burtaniya…
Read More » -
Najeriya
Shugaba Tinubu Ya Amince Da Fadada Rundunar Sojan Kasa Zuwa Rukunai Goma Sha Biyu A Fadin Kasar.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da fadada tsarin Sojojin Najeriya daga rukunai (divisions) takwas zuwa goma sha biyu; mataki…
Read More » -
Duniya
Amurka Za Ta Sanya Sabbin Harajin Kwastam Kan Abokan Ciniki 60.
Amurka za ta sanya sabbin harajin kashi 10 cikin 100 da kashi 12.5 cikin 100 kan kayayyakin da ake shigowa…
Read More » -
Duniya
Majalisar Wakilan Amurka Ya Amince Da Dakatar Da Ikon Trump Na Yaki Da Iran.
Majalisar Wakilan Amurka, wadda jam’iyyar Republican ke iko da ita, ta amince da wani kudiri da ke umartar Shugaba Donald…
Read More » -
Siyasa
FOPSHA Ta Yaba Da Gyare-Gyaren Da Shugaba Tinubu Ya Yi A Fannin Tattalin Arziki Da Kayayyakin More Rayuwa.
Taron Jam’iyyar APC na Tsoffin Shugabannin Majalisun Jihohi (FOPSHA) ya yaba da gyare-gyaren tattalin arziki da kayayyakin more rayuwa na…
Read More » -
Najeriya
Shugaba Tinubu Ya Kaddamar Da Shirin Kimanta Matasa
Shugaba Bola Tinubu ya bai wa ‘yan kasa tabbacin cewa gyare-gyaren da ake gudanarwa a bangaren samar da wutar lantarki…
Read More »