-
Najeriya
Umara Shugaba Tinubu Ya Je Saudiyya Ba Neman Magani Ba -Fadar Shugaban Ƙasa
Fadar Shugaban Kasa ta musanta ra’ayoyin da ke cewa ziyarar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya shirya kaiwa kasar Saudiyya…
Read More » -
Kasuwanci
Majalisar Zartarwa Ta Amince Da Ƙudirin Dokar Abinci Mai Gina Jiki Da Sabunta Tsare-Tsaren Abinci
Gwamnatin Najeriya ta amince da Dokar Abinci Mai Gina Jiki ta Kasa ta 2026 da kuma Dokar Kasa da aka…
Read More » -
Duniya
Lebanon Na Neman Daukar Matakin Kasa Da Kasa Domin Kawo Karshen Hare-Haren Isra’ila
Shugaban Lebanon Joseph Aoun ya bukaci Amurka da kasashen duniya da su kara matsa lamba kan Isra’ila don dakatar da…
Read More » -
Afirka
Putin Ya Yi Alkawarin Goyon Bayan Ci Gaban Afirka
Shugaban Rasha Vladimir Putin ya yi alƙawarin zurfafa haɗin gwiwa da ƙasashen Afirka a fannin kasuwanci noma kayayyakin more rayuwa…
Read More » -
Najeriya
Shugaba Tinubu Ya Yi Ta’aziyyar Tsohon Jarumin Nollywood Francis Duru
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana matukar bakin ciki game da rasuwar tsohon jarumin Nollywood Richard Francis Duru yana mai…
Read More » -
Najeriya
Kamfen Din APC: An Kara Tsaurara Tsaro A Filin Wasa Na Ranchers Bees Da Ke Kaduna
An tsaurara tsaro a fadin birnin Kaduna kafin taron yakin neman zaben shugaban kasa na All Progressives Congress (APC) da…
Read More » -
Najeriya
Rundunar ‘Yan Sandan Jiha: Gyaran kundin Tsarin Mulki Ya Kusa Kaiwa Ga Sa Hannun Shugaban Kasa
An gabatar da kudirin gyara kundin tsarin mulki don kafa ‘yan sandan jihohi a Najeriya zuwa ga amincewar shugaban kasa…
Read More » -
Kasuwanci
CBN Ta Kai Tallar Damar Kuɗaɗen Najeriya Zuwa Birnin Beijing
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya kira wani babban taron tattaunawa kan harkokin kasuwanci da harkokin kudi a birnin Beijing na…
Read More » -
Kiwon Lafiya
Gwamnatin Najeriya Ta Buƙaci A Kwantar Da Hankali Yayin Da Mai Ɗauke Da Ebola Ke Warkewa
Gwamnatin Tarayya ta yi kira ga ‘yan Najeriya da su kwantar da hankalinsu su kuma guji yada bayanai marasa inganci…
Read More » -
Duniya
Girgizar ƙasa Mai ƙarfi Ta Halaka Mutane 16 Ta Jikkata Wasu 32 A ƙasar Sin
Wata girgizar kasa mai karfin awo 7 ta afku a yankin Tibet dake kudu maso yammacin kasar Sin inda ta…
Read More »