DuniyaFitattun Labarai

Shugaba Tinubu Ya Bar Abuja Zuwa Turai Don Hutun Shekara-Shekara

Sanarwar da mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin labarai da dabaru Mista Bayo Onanuga ya fitar ta bayyana cewa zangon farko na shugaba Tinubu zai kasance a birnin Landan ƙasar Ingila.

 

KARA ƘARIN BAYANI: Shugaba Tinubu Ya Yi Ta’aziyyar Shugaban Jam’iyyar NPC Aminu Yusuf

Ana sa ran Shugaba Tinubu zai dawo Najeriya bayan hutun aiki don shiga yaƙin neman zaɓen watan Janairun 2027.

 

Sulaiman Ibrahim Muhammad.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button