Najeriya
-
Sarakunan FCT Sun Kawo Karshen Jira Na Shekaru 29 Don Samun Daukaka A Matsayin Sarauta
Gwamnatin Babban Birnin Tarayya (FCT) ta sanar da shirin inganta karin masarautun gargajiya da kuma samar da manyan fadoji ga…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Nada Dabiri A Matsayin Kwamishinan Hukumar NASC Mai Wakiltar Yankin Kudu-Maso-Yamma
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin Agboola Lukman Dabiri a matsayin Kwamishina mai wakiltar yankin Kudu-maso-Yamma a Hukumar…
Read More » -
APRA Ta Karrama Shugabanin Afirka Bisa Ga Sanin Makamar Aiki
Shugaban Ƙungiyar Hulɗa da Jama’a ta Afirka (APRA) Arik Karani ya ce kyaututtukan jagoranci na ƙungiyar na 2026 suna girmama…
Read More » -
Uwargidan Shugaban Kasa Ta Taya Yara Murna A Ranar Yara Ta Duniya
Yayin da Najeriya ke shiga tare da sauran kasashen duniya wajen gudanar da bikin Ranar Yara ta Duniya na wannan…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Jaddada Ƙudirin Gwamnatinsa Na Aiki Da Dokar Ƙasa
Shugaban Najeriya Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sake jaddada kudurin gwamnatinsa na tabbatar da bin doka da oda tare da…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Karrama Masanin Shari’a Wole Olanipekun Da Lambar GCON
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ba wa babban jami’in shari’a na biyu mafi girma a Najeriya lambar yabo ta ƙasa…
Read More » -
Gwamnatin Shugaba Tinubu Na Shirin Rage Kuɗaɗen Sufuri Ta Amfani Da Motocin Kamfanin Yutong
Shugaba Bola Tinubu ya ɗauki matakin rage farashin sufuri a duk faɗin ƙasar yayin da Yutong babbar masana’antar bas a…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Amince Da Kafa Jami’ar Hulɗa Da Jama’a
Shugaba Bola Tinubu ya amince a hukumance da kafa Jami’ar Harkokin Hulda da Jama’a da Jagoranci (University of Public Relations…
Read More » -
Najeriya Da Sauran Kasashe Na Neman Inganta Hadin Gwiwar Kafofin Yada Labarai Domin Yaki Da Yada Bayanan Karya
Ministan Labarai da Wayar da Kan Jama’a Mohammed Idris ya yi wannan kiran a Abuja yayin tarurruka daban-daban da Sakataren…
Read More » -
Najeriya Da Ghana Za Su Zurfafa Dangantaka Tsakaninsu
Najeriya da Ghana sun sake jaddada aniyarsu ta karfafa dangantaka tsakaninsu da kuma binciko sabbin fannonin hadin gwiwa biyo bayan…
Read More »