Najeriya
-
Ministan Yada Labarai Ya Yaba Da Gyare-Gyaren Da Shugaba Tinubu Ya Kawo A Fannin Ilimi
Ministan Yada Labarai da Wayar da Kan Al’umma na Najeriya Mohammed Idris ya bayyana cewa gyare-gyaren da gwamnatin Shugaba Bola…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Nemi Amincewar Majalisar Dattawa Kan Nadin Daraktocin Hukumar Kula Da Harkokin Man Fetur
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya tura sunayen mutane shida zuwa Majalisar Dattawan Najeriya domin a tabbatar da su a matsayin…
Read More » -
Umra: Shugaba Tinubu Ya Buƙaci ‘Yan Najeriya Su Sauya Bambance-Bambance Da ƙarfafa Wa Ci-Gaban ƙasa
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga ci gaba da nuna jajircewa da kuma hadin gwiwa wajen gina kasa…
Read More » -
Mataimakin Shugaban Kasa Shettima Ya Nemi Ƙarfafa Haɗin Gwiwa Tsakanin Addinai Don Ci Gaban Ƙasa
Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya yi kira da a zurfafa hadin gwiwa tsakanin shugabannin addinai da kungiyoyin addini domin…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Isa Saudiyya Domin Gudanar Da Aikin Umrah
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya isa birnin Jeddah na kasar Saudiyya domin gudanar da aikin Umrah inda zai yi addu’o’in…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Kare Matakin Karbar Basussukan Waje Ya Kuma Kawo Karin Fa’idodin Tattalin Arziki Masu Dorewa
Shugaba Bola Tinubu ya kare shirin gwamnatinsa na karbar bashi daga kasashen waje yayin da yake mayar da martani ga…
Read More » -
Najeria Ta Mika Sakon Ta’aziyya Zuwa Ga Kasar Spain Kan Hatsarin Jirgin Kasa
Gwamnatin Najeriya ta jajanta wa Spain bayan wani mummunan hatsarin jirgin kasa a ranar Laraba 28 ga Oktoba 2026 wanda…
Read More » -
Umara Shugaba Tinubu Ya Je Saudiyya Ba Neman Magani Ba -Fadar Shugaban Ƙasa
Fadar Shugaban Kasa ta musanta ra’ayoyin da ke cewa ziyarar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya shirya kaiwa kasar Saudiyya…
Read More » -
Majalisar Zartarwa Ta Amince Da Ƙudirin Dokar Abinci Mai Gina Jiki Da Sabunta Tsare-Tsaren Abinci
Gwamnatin Najeriya ta amince da Dokar Abinci Mai Gina Jiki ta Kasa ta 2026 da kuma Dokar Kasa da aka…
Read More » -
Jihar Neja: Kwamiti Ya Danganta Mutuwar Mutane 33 Da Ke Tsare Da Sakaci
Kwamitin bincike mai zaman kansa da ke binciken mutuwar fursunoni 33 a wani sansanin rundunar tsaron farar hula ta Najeriya…
Read More »