Fitattun Labarai
-
Mataimakin Shugaban Kasa Shettima Ya Dawo Najeriya Bayan Taron Kolin BRICS
Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya dawo Najeriya bayan ya wakilci Shugaba Bola Tinubu a taron shugabannin kasashen BRICS karo…
Read More » -
VON Ta Fara Watsa Shirye-Shirye A Harshen Mandarin
Gidan rediyon Muryar Najeriya (VON) ya fara watsa shirye-shirye a harshen Mandarin wanda hakan ya sa ya zama harshe na…
Read More » -
Hukumar INEC Ta Gabatar Da Tsarin Sa-Ido Na Zamani Mai Nuna Bayanai A Kan Lokaci Gabanin Babban Zabe
Hukumar zaɓe ta Najeriya, INEC, za ta gabatar da na’urar bin diddigin lokaci don sa ido kan shirye-shiryenta kafin babban…
Read More » -
Gwamnatin Najeriya Ta Amince Da Raba Kudaden Asusun Tallafawa ‘Yan Kasuwa
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da sakin kudaden Asusun Tallafawa Sayen Jiragen Ruwa na ‘Cabotage’ (CVFF) fiye da shekaru…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Yaba Wa Minista Bisa Jagorantar Zuba Jari A Fannin Kiwon Lafiya
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yaba wa Ministan Lafiya da Jin Dadin Jama’a Muhammad Ali Pate saboda yadda ya zuba…
Read More » -
Muhimman Bayanai Masu Inganci Babban Al’amari Ne Ga Ci Gaban Ƙasa – Minista
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Ƙasa na Najeriya Mohammed Idris ya ce sahihan bayanai aikin jarida na ƙwararru…
Read More » -
Najeriya Ta Yi Watsi Da Goyon Bayan Da ECOWAS Ta Nuna Ga Yunkurin Juyin Mulkin Nijar
Gwamnatin Najeriya ta yi watsi da ikirarin da ake yadawa a shafukan sada zumunta da ke nuna cewa Kungiyar Tattalin…
Read More » -
Najeriya Ta Zama Mamba A Hukumar Makamashi Ta Duniya (IEA)
Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya bayyana cewa an amince a hukumance da shigar Najeriya cikin kungiyar Kula da Makamashi…
Read More » -
Najeriya Ta Sake Jaddada Kudirinta Na Bin Ka’idojin Yarjejeniyar Majalisar Dinkin Duniya
Najeriya ta sake jaddada cikakken goyon bayanta ga Majalisar Dinkin Duniya da kuma manufofi da ka’idojin da ke kunshe a…
Read More » -
Uwargidan Shugaban Najeriya ta yi Bikin Murnar Cika Shekaru 60 Da VP Shettima Ya Yi
Uwargidan Shugaban Kasa ta Najeriya Oluremi Tinubu ta taya Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima murnar cika shekaru 60 da haihuwa…
Read More »