Nishadi.
this is a category for entertainment news
-
Shugaba Tinubu Ya Taya Mai Fafutukar Kare Dimokuradiyya Erubami Murnar Cika Shekaru 70
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yaba da gudummawar da shahararren mai fafutukar kare hakkin dan adam Kwamared Mashood Erubami ya…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Yaba Da Gudummawar Da Betara Ya Bayar A Majalisa A shekaru 60
Shugaba Bola Tinubu ya yaba wa dan majalisar da ke wakiltar mazabar tarayya ta Biu/Bayo/Shani/Kwaya Kusar a jihar Borno Muktar…
Read More » -
Uwargidan Gwamnan Anambra Ta Lashe Kyautar Lafiyar Al’umma Ta Kasa
Uwargidan Gwamnan Jihar Anambra Dakta Nonye Soludo ta lashe kyautar kirkire-kirkire kan Lafiyar Jama’a a taron Shugabannin Afirka na gaba…
Read More » -
Soludo Ya Lashe Kyautar Gwamnan Shekara A Fannin Fasahar Sadarwa (IT) Daga NCS
Gwamnan Jihar Anambra Farfesa Chukwuma Charles Soludo ya karɓi kyautar Gwamnan Fasahar Bayanai (IT) ta Shekara daga Ƙungiyar Kwamfutocin Najeriya…
Read More » -
Ɗan Jaridar VON Ya lashe Kyautar Matsayi Na Biyu A Gasar AMR
Dan jarida mai bayar da rahotanni kan fannin kiwon lafiya a gidan rediyon Voice of Nigeria (VON) Edward Samuel ya…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Taya Dansa Murnar Samun Sarauta Ya Bukaci Ya Yi Wa Al’umma Hidima
Shugaba Bola Tinubu ya taya dansa Seyi Tinubu murnar nada shi sarautar ‘Dan Zaki Gwandu’ a Jihar Kebbi inda ya…
Read More » -
Shugaban NiMet Ya Sami Karramawa Ta Shirin Tallafin Inganta Aiki
Darakta Janar kuma Babban Jami’in Gudanarwa na Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet) Farfesa Charles Anosike ya sami karramawa…
Read More » -
Omoni Oboli Da MTN Nigeria Sun Hada Gwiwa Domin Shirya Fina-Finai 7 Na Lokacin Kirsimeti
Jarumar fina-finan Nollywood kuma mai shirya fina-finai Omoni Oboli ta sanar da babban haɗin gwiwa da MTN Nigeria don samar…
Read More » -
Shugaba Tinubu Da Gwamna Soludo Sun Yi Kira Da A Karfafa Cibiyoyin Gargajiya
Shugaba Bola Tinubu da Gwamnan Jihar Anambra Farfesa Charles Soludo sun yi kira da a samar da ingantattun cibiyoyin gargajiya…
Read More » -
Shugaba Tinubu Ya Yi Ta’aziyyar Tsohon Jarumin Nollywood Francis Duru
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana matukar bakin ciki game da rasuwar tsohon jarumin Nollywood Richard Francis Duru yana mai…
Read More »