-
Najeriya
Babban Hafsan Sojojin Kasa Ya Kaddamar Da Rukunin Gidaje 120 Na Sojoji
Babban Hafsan Sojojin Kasa Laftanar Janar Waidi Shaibu ya sake jaddada kudurin Rundunar Sojojin Najeriya na inganta ababen more rayuwa…
Read More » -
Najeriya
Babban Hafsan Soja Ya Bukaci Masu Ba Da Shawara Kan Tsaro Da Su Inganta Kawance
Babban Hafsan Sojojin Najeriya Laftanar Janar Waidi Shaibu ya bukaci Masu Ba da Shawara Kan Tsaron Sojojin Najeriya da ke…
Read More » -
Najeriya
Yawan Karuwar Masu Yi Wa Kasa Hidima A Sansanin Horarwa Na NYSC Ya Sanya Bukatar Karin Kayan Aiki – DG
Hukumar Kula da Aikin Matasa ta Kasa (NYSC) ta danganta karancin wuraren kwana a wasu sansanonin horarwa a fadin kasar…
Read More » -
Najeriya
NILDS Da Cibiyar Kukah Sun Shirya Taron Tattaunawa Na Jama’a Kan Sadarwar Siyasa.
A wani yunƙuri na ƙarfafa dimokuraɗiyya haɓaka zaman lafiya da kuma kare cibiyoyin dimokuraɗiyya na Najeriya Cibiyar Nazarin Dokoki da…
Read More » -
Najeriya
Najeriya Ta Kaddamar Da Aikin Gina Tashar Jiragen Ruwa Ta Teku A Bakassi Wanda Kudinsa Ya Kai Dala Biliyan 3.5
Shugaba Bola Tinubu ya yi aikin gina tashar jiragen ruwa ta Bakassi mai darajar biliyoyin daloli yana mai bayyana aikin…
Read More » -
Najeriya
Shugaba Tinubu Ya Hanzarta Kammala Ayyukan Layin Dogo A Arewacin Najeriya
Shugaba Bola Ahmed Tinubu na hanzarta kammala manyan ayyukan ababen more rayuwa na layin dogo a Arewacin Najeriya inda aka…
Read More » -
Wasanni
Uwargidan Shugaban Najeriya Ta Taya Tawagar Flamingos Murnar Nasarar Da Suka Samu A Gasar Cin Kofin Duniya
Uwargidan Shugaban Najeriya Oluremi Tinubu ta taya tawagar kwallon kafa ta mata ‘yan kasa da shekaru 17 (U17) ta kasar…
Read More » -
Wasanni
Shugaba Tinubu Ya Taya Tawagar Flamingos Murnar Samun Nasara Ta Tarihi A Gasar Cin Kofin Duniya
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya taya tawagar ‘Flamingos’ ta Najeriya murnar nasarar tarihi da suka samu ta hanyar doke Japan…
Read More » -
Wasanni
Kakaki Abbas Da Kalu Sun Yaba Wa Tawagar Flamingos Kan Nasarar Da Suka Samu A Gasar Cin Kofin Duniya
Kakakin Majalisar Wakilai Mista Abbas Tajudeen da Mataimakin Kakakin Majalisar Mista Benjamin Kalu sun taya tawagar kwallon kafa ta mata…
Read More » -
Afirka
Majalisar Dinkin Duniya Ta Nada Ivanko Domin Ya Kula Da Tsarin Kawo Karshen Ayyukan Tawagarta A Yammacin Sahara
Majalisar Dinkin Duniya ta nada Alexander Ivanko domin ya kula da aikin rufe ayyukan tawagarta a yankin Western Sahara wato…
Read More »