-
Najeriya
Babban Hafsan Tsaron Najeriya Ya Kaddamar Da Cibiyar Umarni Ta Kwalejin Soja Da Sauran Ayyuka A Kaduna
Babban Hafsan Tsaro (CDS) Janar Olufemi Oluyede ya ƙaddamar da ayyuka guda huɗu a Kwalejin Tsaron Najeriya (NDA) Kaduna. Ayyukan…
Read More » -
Najeriya
Gwamnatin Najeriya Na gudanar Da Bincike Kan Mutuwar Mutane 37 A Hannun Hukumar NSCDC.
Gwamnatin Najeriya ta kafa wani kwamiti mai zaman kansa mai mutane 10 domin gudanar da bincike kan rahoton mutuwar mutane…
Read More » -
Najeriya
Ma’aikatar Ilimi Da Kungiyoyin Kwadago Za Su Sasanta Takaddamar Kwalejin Kings
Ma’aikatar Ilimi ta Tarayyar Najeriya da kungiyoyin kwadago na ma’aikatar sun cimma yarjejeniya mai maki biyar domin warware takaddamar da…
Read More » -
Siyasa
Jibrin Ya Yi Kira Ga Gwamnonin APC Su Tattauna Da Wike.
Wani jigo a jam’iyyar All Progressives Congress (APC) kuma dan majalisar tarayya Abdulmumin Jibrin ya yi kira ga shugabannin jam’iyyar…
Read More » -
Duniya
Koriya Ta Arewa Ta Yi Gargadi Ga Amurka Da Koriya Ta Kudu Game Da Shirye-Shiryen Makaman Kare Dangi.
Jamhuriyar Demokradiyyar Jama’ar Koriya (DPRK) ta gargadi Amurka da Koriya ta Kudu game da abin da ta bayyana a matsayin…
Read More » -
Afirka
Jam’iyyun Maroko Sun Mayar Da Hankali Ga Matasa Masu Zabe A Gabannin Zabe
Jam’iyyun siyasa na Maroko na ƙara himma wajen jan hankalin matasa masu kaɗa ƙuri’a kafin zaɓen ‘yan majalisa na ranar…
Read More » -
Afirka
Rushewar Ramin Hakar Zinare Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutane 82 A Sudan
Akalla mutane 82 ne suka mutu yayin da wasu kimanin 50 suka jikkata bayan rugujewar wani ma’adinan zinare a Jihar…
Read More » -
Najeriya
Rundunar Sojin Sama Ta ƙara Sabbin Jirage Masu Saukar Ungulu Guda Bayar A Jerin Jiragenta.
Rundunar Sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta karɓi sabbin jirage masu saukar ungulu guda biyar a matsayin wani ɓangare na…
Read More » -
Najeriya
Majalisar Dokoki Ta Kasa Ta Fara Mataki Na Gaba Na Gyaran Kundin Tsarin Mulki.
Majalisar Dokoki ta Tarayya ta fara mataki na gaba na tsarin yin kwaskwarima ga kundin tsarin mulki ta hanyar tura…
Read More » -
Kasuwanci
Gwamnatin Jihar Sakkwato Ta Horar Da Matasa 300 Kan Sana’o’in Hannu.
Gwamnatin Jihar Sakkwato ta horar da matasa sama da 300 kan sana’o’in hannu ciki har da dinki walda sanya wutar…
Read More »