-
Najeriya
Gwamnan Adamawa Ya Yi Wa Fursunoni Tara Afuwa.
Gwamnan Jihar Adamawa Ahmadu Fintiri ya yi wa fursunoni tara da ke zaman gidan yari bisa laifuka daban-daban afuwa tare…
Read More » -
Afirka
Paparoma Leo Na 14 Ya Yi Kira A Tattauna Kan Sabon Rikicin Da Ya Barke A Habasha.
Paparoma Leo na sha hudu a ranar Laraba ya yi kira ga dukkan bangarorin da ke da hannu a rikicin…
Read More » -
Najeriya
Ranar Samun ‘Yancin Kai: Minista Ya Bayyana Abuja A Matsayin Cibiyar Hadin kan Najeriya
Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT) Nyesom Wike ya bayyana Abuja a matsayin alamar haɗin kan ƙasar Najeriya inda ya ce…
Read More » -
Najeriya
Uwargidan Shugaban Kasa Ta Yi Murnar Cikar Najeriya Shekaru 66
Uwargidan Shugaban Najeriya Oluremi Tinubu ta bayyana cewa kasar ta nuna karfin gwiwa da juriya tun bayan samun ‘yancin kai…
Read More » -
Najeriya
Anambra Ta Bayar Da Umarnin Gurfanar Da Masu Karya Dokar Hana Mutum Gadonsa.
Gwamnatin Jihar Anambra ta bayar da umarnin gudanar da bincike da kuma gurfanar da mutanen da ke hana mata da…
Read More » -
Wasanni
Najeriya Ta Sha Kashi Mai Tsanani A Hannun Guinea-Bissau.
Guinea-Bissau ta hau saman teburin Rukunin L a gasar neman cancantar shiga gasar cin kofin nahiyar Afirka ta 2027 bayan…
Read More » -
Duniya
Iran Ta Karbi Martanin Amurka Kan Shirin Karfafa Aminci.
Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi ya sami ra’ayin Amurka ta hannun masu shiga tsakani na Qatar kan shirin kwanaki…
Read More » -
Kasuwanci
Darakta Janar Na NITDA Ya Bukaci Zuba Jari A Bangaren Kayayyakin Zamani
Darakta Janar na Hukumar Ci Gaban Fasahar Bayanai ta Ƙasa (NITDA) Kashifu Inuwa Abdullahi CCIE ya yi kira da a…
Read More »

