Najeriya

Shugaba Tinubu Da Gwamnan Imo Sun Tattauna kan Ci Gaban Kasa

A ranar Laraba da ta gabata ne Gwamnan Jihar Imo, Hope Uzodimma, ya gana da Shugaba Bola Ahmed Tinubu a Fadar Shugaban Kasa da ke Abuja, inda suka tattauna batutuwan da suka shafi ci gaban kasa, tsaro, habakar tattalin arziki, da kuma ayyukan samar da ababen more rayuwa da ke gudana a jihar.

Bayan kammala ganawar, Gwamnan ya shaida wa manema labarai cewa tattaunawar ta mayar da hankali ne kan muhimman batutuwan kasa, ciki har da matakan inganta tsaro, dorewar gyare-gyaren tattalin arziki, da kuma bunkasa ci gaba a fadin kasar baki daya.

 

 

Aisha. Yahaya, Lagos

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button