-
Afirka
Afirka Ta Kudu Ta Kama Mutane Tara Bisa Zargin Shiga Ayyukan Sojan Haya
‘Yan sandan Afirka ta Kudu sun kama ‘yan ƙasashen waje guda tara da ake zargi da yunkurin tafiya Rasha don…
Read More » -
Siyasa
Majalisa Ta Yi kira Da A Dauki Matakan Gaggawa Na Dakile Zaizayar Kasa A Masarautar Odi
Majalisar Wakilan Najeriya ta bukaci Gwamnati ta hanyar Ma’aikatar Muhalli ta Tarayya da Ma’aikatar Ayyuka ta Tarayya da Ma’aikatar Albarkatun…
Read More » -
Afirka
Najeriya Ta Sake Jaddada Kudirinta Na Shiga Kawancen Tsaro Da Kasashen Afirka Ke Jagoranta
Babban Hafsan Sojojin Najeriya Laftanar Janar Waidi Shaibu ya sake jaddada kudirin rundunar sojin Najeriya na karfafa kawancen tsaro da…
Read More » -
Afirka
Alƙalan Kotun ECOWAS Sun Yi Alƙawarin Kare ‘Yancin Gudanar da Shari’a
Sabbin Alkalan da aka naɗa a Kotun Shari’a ta Al’umma ta Ƙungiyar Tattalin Arzikin Ƙasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) sun yi…
Read More » -
Afirka
Afirka Ta Kudu Na Iya Fuskantar Cirewa Daga Ciniki da Amurka – Ramaphosa
Shugaban Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa ya bukaci kasar da ta shirya tsaf domin yiwuwar korar ta daga shirin cinikayya…
Read More » -
Afirka
Zambia da Amurka za su rattaba hannu kan yarjejeniyar kiwon lafiya ta shekaru biyar
Zambiya za ta sanya hannu kan yarjejeniyar shekaru biyar ta tallafin lafiya da ta kai dala biliyan 1.5 da Amurka…
Read More » -
Afirka
Macron Ya Yi Naam Da baƙuncin Shugaban Benin Wadagni A Birnin Paris
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya karbi bakuncin Shugaban Benin Romuald Wadagni a fadar Élysée da ke Paris yayin ziyarar aiki…
Read More »


