{"id":9195,"date":"2026-11-28T14:14:23","date_gmt":"2026-11-28T14:14:23","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=9195"},"modified":"2026-11-28T14:14:23","modified_gmt":"2026-11-28T14:14:23","slug":"caf-ta-gabatar-da-mataimakin-al%c6%99alin-wasa-na-bidiyo-don-gasar-wasanni-tsakanin-kugiyoyi","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/11\/28\/caf-ta-gabatar-da-mataimakin-al%c6%99alin-wasa-na-bidiyo-don-gasar-wasanni-tsakanin-kugiyoyi\/","title":{"rendered":"CAF Ta Gabatar Da Mataimakin Al\u0199alin Wasa Na Bidiyo Don Gasar Wasanni Tsakanin Kugiyoyi"},"content":{"rendered":"<p><strong>Hukumar Kwallon Kafa ta Afirka (CAF) za ta gabatar da tsarin amfani da na&#8217;urar taimaka wa alkalan wasa ta bidiyo (VAR) a dukkan wasannin matakin rukuni na gasar Champions League da Confederation Cup na kakar 2026\/2027.<\/strong><\/p>\n<p>Wannan shi ne karo na farko da za a yi amfani da VAR a matakin rukuni na gasannin kulob-kulob na CAF a baya ana amfani da ita ne kawai a matakan fitar da wanda ya yi nasara (knockout stages) na gasar Champions League da Confederation Cup.<\/p>\n<p>A matakin rukuni na gasar Confederation Cup gabatar da VAR zai ba da \u0199arin tallafi ga jami&#8217;an wasa tare da bayar da gudummawa mai muhimmanci wajen sanya matsayin gudanar da wasanni da aikin alkalan wasa su kasance daga cikin mafi kyau a duniya.<\/p>\n<p>A karkashin jagorancin Shugaban CAF Patrice Motsepe hukumar ta ba da fifiko ga zuba jari a fannin ababen more rayuwa na kwallon kafa fasaha bunkasa aikin alkalan wasa, da kuma inganta gasanninta zuwa matakin kwararru.<\/p>\n<p>KARANTA KARIN BAYANI: CAF Ta Bayyana Sunayen &#8216;Yan Wasa Biyar Da Suka Kai Matakin Karshe Na Kyautar Gwarzon Dan Wasan Maza<\/p>\n<p>Wannan ci gaba ya samu ne sakamakon shirin &#8216;CAF VAR Academy&#8217; wanda ya samar da fasahar tare da horar da kwararrun jami&#8217;an wasa na VAR (VMOs) a dukkan yankuna shida na kungiyoyin kwallon kafa na Afirka (CAF Zonal Unions).<\/p>\n<p>Ana gudanar da horo na musamman kan VAR a matakin yankuna da kuma matakin nahiya wanda ke taimakawa wajen samar da karin kwararrun jami&#8217;an VAR masu gogewa. Kasancewar wadannan kwararrun jami&#8217;ai yana karfafa daidaito wajen yanke hukunci tare da gina amincewa ga aikin alkalan wasa na Afirka da kuma kwallon kafar Afirka baki daya.<\/p>\n<p>CAF ta ci gaba da fadada amfani da VAR a manyan gasanninta wadanda suka hada da gasar cin kofin Afirka (AFCON) gasar cin kofin Afirka na mata (WAFCON) da kuma gasannin kulob-kulob na CAF.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Hukumar Kwallon Kafa ta Afirka (CAF) za ta gabatar da tsarin amfani da na&#8217;urar taimaka wa alkalan wasa ta bidiyo (VAR) a dukkan wasannin matakin rukuni na gasar Champions League da Confederation Cup na kakar 2026\/2027. Wannan shi ne karo na farko da za a yi amfani da VAR a matakin rukuni na gasannin kulob-kulob &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":4,"featured_media":9198,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[41],"tags":[],"class_list":["post-9195","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-sports-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/9195","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/4"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=9195"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/9195\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":9199,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/9195\/revisions\/9199"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/9198"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=9195"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=9195"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=9195"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}