{"id":8930,"date":"2026-11-25T07:45:23","date_gmt":"2026-11-25T07:45:23","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=8930"},"modified":"2026-11-25T07:45:23","modified_gmt":"2026-11-25T07:45:23","slug":"aikin-hajji-na-2026-mahmoud-ya-nemi-taimakon-allah-ga-najeriya","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/11\/25\/aikin-hajji-na-2026-mahmoud-ya-nemi-taimakon-allah-ga-najeriya\/","title":{"rendered":"Aikin Hajji Na 2026: Mahmoud Ya Nemi Taimakon Allah Ga Najeriya"},"content":{"rendered":"<p><strong>Ministan Jiha na Babban Birnin Tarayya (FCT) Dr. Mariya Mahmoud Bunkure ta yi kira ga Kiristocin Najeriya da za su tafi aikin hajji a shekarar 2026 zuwa \u0199asashen Jordan da Isra&#8217;ila da su yi addu&#8217;ar samun zaman lafiya tsaro ha\u0257in kai da wadata a Najeriya.<\/strong><\/p>\n<p>Dr. Mariya Mahmoud ta yi wannan kiran ne yayin bikin \u0199addamar da aikin hajji na Kiristoci na shekarar 2026 a Filin Jirgin Sama na \u0198asa da \u0198asa na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja.<\/p>\n<p>Da take magana kan taken <em><strong>\u201cAikin Hajji: Alkawarinmu na Dorewa&#8221;<\/strong>\u00a0<\/em>Ministar ta bayyana aikin hajji a matsayin fiye da tafiya ta ruhaniya kawai ta ce yana ba wa Kiristoci damar sabunta ruhinsu yin tunani mai zurf \u0199arfafa imani da kuma sabunta \u0199udurin bin koyarwar Yesu Kristi.<\/p>\n<p>A madadin Ministar Babban Sakatare mai kula da Ayyukan Gama-gari a Hukumar Babban Birnin Tarayya (FCTA) Mista Ajayi Rotimi kya bayyana cewa ziyartar wurare masu tsarki da ke da ala\u0199a da rayuwa hidima mutuwa da tashin Yesu Kristi zai taimaka wa mahajjatan wajen \u0199arfafa ala\u0199arsu da Allah da kuma sabunta sadaukarwarsu ga dabi&#8217;un Kiristanci\u2014kamar \u0199auna gafara tawali&#8217;u tausayi da hidima ga \u0257an adam.<\/p>\n<p>Ta ce taken ya jaddada nauyin da ke kan kowace tsara na kare da ha\u0253aka gadon ruhaniyarsu. Ta nanata cewa imani ba wai kawai abin da ake gado ba ne a&#8217;a ya kamata a nuna shi ta hanyar halayen yau da kullum, biyayya sadaukarwa zama lafiya da juna da kuma nuna \u0199auna ga kowa.<\/p>\n<p>Ministar ta sake jaddada \u0199udurin Hukumar Babban Birnin Tarayya (FCTA)\u2014a \u0199ar\u0199ashin jagorancin Ministan FCT Nyesom Wike\u2014na kare &#8216;yancin addini da kuma inganta zaman lafiya tsakanin mutanen da ke da akidu daban-daban na addini.<\/p>\n<p>Ta yaba wa hukumomin da ke da alhakin shirya aikin hajjin saboda sadaukarwarsu da tsare-tsarensu na \u0199warai. Haka kuma ta yi kira ga mahajjatan da su nuna mutunci, ladabi, tawali&#8217;u, da kuma girmama dokoki da al&#8217;adun \u0199asashen da za su ziyarta.<\/p>\n<p>Da ta kwatanta mahajjatan a matsayin jakadun Najeriya Dr. Mariya Mahmoud ta \u0199arfafa su da su nuna kyawawan dabi&#8217;un \u0199asar ta hanyar halayensu da mu&#8217;amalarsu musamman ta hanyar inganta zaman lafiya ha\u0199uri kishin \u0199asa da girmama juna.<\/p>\n<p>Ta kuma yi kira gare su da su yi amfani da wannan damar ta ruhaniya yadda ya kamata ta hanyar yin tunani a kan koyarwar Kristi da kuma barin abubuwan da suka gani da fuskanta a <em><strong>&#8220;\u0198asa Mai Tsarki&#8221;<\/strong> <\/em>su zama abin da zai haifar da canji mai kyau a cikin iyalansu majami&#8217;unsu al&#8217;ummominsu da kuma \u0199asar baki \u0257aya. Mahmoud ta bayyana fatan cewa darussan ruhaniya daga aikin hajjin za su \u0199arfafa jajircewar mahalarta na zama wakilan zaman lafiya sulhu da ci gaban \u0199asa.<\/p>\n<p>Ta kuma nanata al\u0199awarin FCTA na tallafawa shirye-shiryen da ke ha\u0253aka ci gaban ruhaniya, zaman lafiya tare da zama \u0257an \u0199asa mai alhaki, yayin da take yi wa mahajjata fatan samun kwarewa mai cike da zaman lafiya mai amfani da kuma gamsarwa ta ruhaniya.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Aisha.Yahaya, Lagos<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Ministan Jiha na Babban Birnin Tarayya (FCT) Dr. Mariya Mahmoud Bunkure ta yi kira ga Kiristocin Najeriya da za su tafi aikin hajji a shekarar 2026 zuwa \u0199asashen Jordan da Isra&#8217;ila da su yi addu&#8217;ar samun zaman lafiya tsaro ha\u0257in kai da wadata a Najeriya. Dr. Mariya Mahmoud ta yi wannan kiran ne yayin bikin &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":3,"featured_media":8933,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[39],"tags":[],"class_list":["post-8930","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-nigeria-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/8930","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/3"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=8930"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/8930\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":8934,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/8930\/revisions\/8934"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/8933"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=8930"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=8930"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=8930"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}