{"id":8866,"date":"2026-11-24T12:44:55","date_gmt":"2026-11-24T12:44:55","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=8866"},"modified":"2026-11-24T12:44:55","modified_gmt":"2026-11-24T12:44:55","slug":"sojojin-libya-sun-musanta-samun-sabani-da-masar","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/11\/24\/sojojin-libya-sun-musanta-samun-sabani-da-masar\/","title":{"rendered":"Sojojin Libya Sun Musanta Samun Sabani Da Masar"},"content":{"rendered":"<p><strong>Rundunar Sojin \u0198asa ta Libya (LNA) \u0199ar\u0199ashin jagorancin Field Marshal Khalifa Haftar ta yi watsi da rahotannin da ke nuna cewa dangantaka ta yi tsami tsakaninta da Masar da kuma zargin janye \u0199wararrun sojojin Masar daga Benghazi.<\/strong><\/p>\n<p>A cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Lahadi, 22 ga Nuwamba ta hannun Ma&#8217;aikatar Jagorancin \u018aabi&#8217;a LNA ta ce dangantaka da ha\u0257in gwiwa da Al\u0199ahira sun kasance kamar yadda aka saba tana mai sake tabbatar da ha\u0257in gwiwar dabarun da ke tsakanin \u0253angarorin biyu.<\/p>\n<p>Rundunar sojin ta bayyana rahotannin da ke yawo a kafafen ya\u0257a labarai da kuma a shafukan sada zumunta game da tashin hankali tsakanin \u0199asashen biyu da kuma janyewar sojojin Masar a matsayin abin da ba shi da tushe.<\/p>\n<p>Ta ce ha\u0257in gwiwa tsakanin Libya da Masar ya wuce batutuwan soja da tsaro har ya ha\u0257a da sake ginawa da ci gaban tattalin arziki.<\/p>\n<p>KARANTA KUMA: Libya Ta Sake Jaddada Goyon Bayanta Ga Kare Yankunan Sudan<\/p>\n<p>Wannan karin haske ya zo ne bayan da Ministan Jiha na Yada Labarai na Masar Diaa Rashwan ya musanta rahotannin da ke cewa kwararrun sojan Masar sun janye daga birnin Benghazi inda ya bayyana cewa rahotannin ba su da tushe ko kadan.<\/p>\n<p>Haka kuma Rashwan ya sake jaddada goyon bayan Masar ga zaman lafiyar Libya da kare yankunanta da kuma dorewar cibiyoyin kasar.<\/p>\n<p>Wadannan kalaman sun zo ne a daidai lokacin da Masar ke kokarin ci gaba da kulla alaka da bangarorin siyasa da na soja masu adawa da juna a Libya wato gwamnatin Abdelhamid Dbeibah da ke Tripoli da kuma bangaren Haftar da ke gabashin kasar.<\/p>\n<p>Masar tana da muhimman abubuwan da take son karewa a gabashin Libya musamman ta fuskar tsaron kan iyaka hadin gwiwar soji, da ayyukan sake gina kasar.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>APA\/Ladan Nasidi.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Rundunar Sojin \u0198asa ta Libya (LNA) \u0199ar\u0199ashin jagorancin Field Marshal Khalifa Haftar ta yi watsi da rahotannin da ke nuna cewa dangantaka ta yi tsami tsakaninta da Masar da kuma zargin janye \u0199wararrun sojojin Masar daga Benghazi. A cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Lahadi, 22 ga Nuwamba ta hannun Ma&#8217;aikatar Jagorancin \u018aabi&#8217;a &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":8865,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[42],"tags":[],"class_list":["post-8866","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-afica-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/8866","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=8866"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/8866\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":8869,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/8866\/revisions\/8869"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/8865"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=8866"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=8866"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=8866"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}