{"id":8211,"date":"2026-11-15T10:53:10","date_gmt":"2026-11-15T10:53:10","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=8211"},"modified":"2026-11-15T10:53:10","modified_gmt":"2026-11-15T10:53:10","slug":"cape-verde-ta-gudanar-da-zaben-shugaban-kasa","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/11\/15\/cape-verde-ta-gudanar-da-zaben-shugaban-kasa\/","title":{"rendered":"Cape Verde Ta Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa"},"content":{"rendered":"<p><strong>Al&#8217;ummar Cape Verde na kada kuri&#8217;unsu a zaben shugaban kasa inda shugaba mai ci Jos\u00e9 Maria Neves ke fafatawa da wasu &#8216;yan takara biyar ciki har da Joana Rosa tsohuwar ministar shari&#8217;a kuma mace ta farko a kasar da ta tsaya takarar shugaban kasa.<\/strong><\/p>\n<p>Neves, wanda ya zama shugaban kasa a shekarar 2021 ya taba rike mukamin firaminista na tsawon shekaru 15. Yana wakiltar jam&#8217;iyyar African Party for the Independence of Cape Verde (PAICV) wadda ita ce jam&#8217;iyyar siyasa mafi dadewa a kasar.<\/p>\n<p>Jam&#8217;iyyar PAICV ta lashe kujeru 37 cikin kujeru 72 a zaben majalisar dokoki da aka gudanar a watan Mayu lamarin da ya ba wa Francisco Carvalho damar zama firaminista.<\/p>\n<p>Babban abokin hamayyar Neves Joana Rosa tana wakiltar jam&#8217;iyyar Movement for Democracy (MpD) wadda ta shugabanci kasar na tsawon shekaru 10 kafin zaben majalisar dokoki na watan Mayu.<\/p>\n<p>Masu sharhi sun yi hasashen cewa Neves zai samu gagarumin goyon baya a tsakanin &#8216;yan takara shidan duk da cewa sakamakon zaben zai dogara ne kacokan kan kuri&#8217;un da aka kada.<\/p>\n<p>KARANTA KUMA: Cape Verde Na Shirin Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa<\/p>\n<p>A karkashin tsarin siyasar Cape Verde wanda ya hada tsarin majalisa da na shugaban kasa shugaban kasar yana da ikon kin amincewa da kudirori (veto) kuma yana taka rawar mai shiga tsakani a harkokin siyasar kasar.<\/p>\n<p><strong>Batun Aikin Yi ga Matasa a Cikin Yakin Neman Zabe<\/strong><\/p>\n<p>Rashin aikin yi a tsakanin matasa da kuma hijirar matasa sun kasance daga cikin muhimman batutuwan da aka tattauna yayin yakin neman zabe, yayin da kasar wadda ta kunshi tsibirai ke ci gaba da fuskantar ficewar matasa zuwa kasashen waje don neman damar rayuwa.<\/p>\n<p>Kasancewar ta a nisan sama da kilomita 600 a yammacin babban yankin nahiyar Afirka Cape Verde tana da yawan jama&#8217;a kimanin 500,000 yayin da adadi mai yawa na &#8216;yan kasar ke zaune a kasashen waje musamman a Amurka da Portugal.<\/p>\n<p>Neves ya yi alkawarin shirya taron koli na matasa idan ya samu damar wa&#8217;adi na biyu.<\/p>\n<p>A nata bangaren Rosa ta yi kira da a samar da manufofin da za su bai wa matasa damar gina makomarsu a cikin kasar, maimakon ci gaba da barin kasar don neman damar rayuwa a kasashen waje.<\/p>\n<p>&#8220;<em>Ya kamata gwamnati ta samar da damar da matasa za su iya gina makomarsu a nan gida tare da dakile ci gaba da ficewar matasan Cape Verde zuwa kasashen waje&#8221; in ji ta.<\/em><\/p>\n<p><strong>Zabe da Sakamako<\/strong><\/p>\n<p>An tsara bude rumfunan zabe da karfe 8 na safe agogon yankin tare da rufe su da karfe 6 na yamma ana kuma sa ran samun sakamakon zaben na wucin gadi cikin kwana biyu ko uku.<\/p>\n<p>Idan babu dan takarar da ya samu fiye da kashi 50 cikin dari na kuri&#8217;un &#8216;yan takara biyu da suka fi samun kuri&#8217;u za su shiga zagaye na biyu na zaben wanda aka tsara gudanarwa a ranar 29 ga watan Nuwamba.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Al&#8217;ummar Cape Verde na kada kuri&#8217;unsu a zaben shugaban kasa inda shugaba mai ci Jos\u00e9 Maria Neves ke fafatawa da wasu &#8216;yan takara biyar ciki har da Joana Rosa tsohuwar ministar shari&#8217;a kuma mace ta farko a kasar da ta tsaya takarar shugaban kasa. Neves, wanda ya zama shugaban kasa a shekarar 2021 ya taba &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":4,"featured_media":8210,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[42],"tags":[],"class_list":["post-8211","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-afica-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/8211","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/4"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=8211"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/8211\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":8214,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/8211\/revisions\/8214"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=8211"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=8211"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=8211"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}