{"id":8087,"date":"2026-11-14T10:55:23","date_gmt":"2026-11-14T10:55:23","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=8087"},"modified":"2026-11-14T10:55:23","modified_gmt":"2026-11-14T10:55:23","slug":"babban-hafsan-soja-ya-bukaci-masu-ba-da-shawara-kan-tsaro-da-su-inganta-kawance","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/11\/14\/babban-hafsan-soja-ya-bukaci-masu-ba-da-shawara-kan-tsaro-da-su-inganta-kawance\/","title":{"rendered":"Babban Hafsan Soja Ya Bukaci Masu Ba Da Shawara Kan Tsaro Da Su Inganta Kawance"},"content":{"rendered":"<p><strong>Babban Hafsan Sojojin Najeriya Laftanar Janar Waidi Shaibu ya bukaci Masu Ba da Shawara Kan Tsaron Sojojin Najeriya da ke aiki a ofisoshin diflomasiyya na \u0199asashen waje da su yi amfani da diflomasiyyar tsaro da ha\u0257in gwiwar \u0199asashen duniya don \u0199arfafa \u0199arfin aiki da shirye-shiryen ya\u0199i a gaba.<\/strong><\/p>\n<p>Laftanar Janar Shaibu ya bayar da umarnin ne a ranar Juma&#8217;a 13 ga Nuwamba 2026 yayin da yake kar\u0253ar masu ba da shawara kan tsaron sojojin Najeriya da aka tura zuwa wasu sassan duniya a lokacin wani taron tattaunawa kan dabarun ya\u0199i a hedikwatar sojojin da ke Abuja.<\/p>\n<p><img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" class=\"wp-image-8085 aligncenter\" src=\"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/11\/coas-2-300x200.jpeg\" alt=\"\" width=\"500\" height=\"333\" srcset=\"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/11\/coas-2-300x200.jpeg 300w, https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/11\/coas-2.jpeg 696w\" sizes=\"auto, (max-width: 500px) 100vw, 500px\" \/><\/p>\n<p>Babban Hafsan Sojojin Kasa ya jaddada bukatar gaggawa ta mayar da huldar diflomasiyya zuwa nasarori na zahiri a fagen aiki, ta hanyar samun damar mallakar kayan aikin soja na zamani fasahar tsaro ta ci gaba horo na musamman da kuma muhimman kayan tallafi ga sojojin da aka tura a fagen daga.<\/p>\n<p>Laftanar Janar Shaibu ya dora wa Masu Ba da Shawara kan Harkokin Tsaro nauyin ba da fifiko ga kawance na dabarun tsaro tsakanin kasashe wanda zai ba da damar samun kayan aikin soja masu muhimmanci cikin sauri ciki har da harsasai motocin da ke jure fashewar nakiya da hare-haren kwanton-bauna da kuma jiragen sama marasa matuki domin karfafa kariyar sojoji da inganta ayyukansu a fagen daga.<\/p>\n<p><img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" class=\"wp-image-8084 aligncenter\" src=\"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/11\/coas-3-300x200.jpeg\" alt=\"\" width=\"500\" height=\"333\" srcset=\"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/11\/coas-3-300x200.jpeg 300w, https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/11\/coas-3.jpeg 696w\" sizes=\"auto, (max-width: 500px) 100vw, 500px\" \/><\/p>\n<p>Da yake jawabi a baya shugaban tawagar kuma Daraktan Hul\u0257a da \u0198asashen Waje a Hukumar Le\u0199en Asiri ta Tsaro Manjo Janar Kingsley Nwoko ya yaba wa Babban Hafsan Sojojin \u0198asa saboda jagorancinsa mai kawo sauyi da kuma ci gaba da gyare-gyaren hukumomi.<\/p>\n<p>KARANTA KUMA: Cibiyar Albarkatun Sojoji Ta Kaddamar Da Kwas Na Jagorancin Zartarwa<\/p>\n<p>Manjo Janar Nwoko ya lura cewa &#8220;<em>shigar dabarun ya samar da muhimmin dandamali don daidaita shirye-shiryen diflomasiyya na tsaron \u0199asashen waje kai tsaye tare da ci gaba da fa\u0257a\u0257a rundunar sojojin Najeriya sabbin dabarun da kuma muhimman abubuwan da suka shafi ayyukan gaba.&#8221;<\/em><\/p>\n<p>Mukaddashin Daraktan Hul\u0257a da Jama&#8217;a na Rundunar Sojan \u0198asa Kanar Appolonia Anele ya tabbatar da cewa Hedikwatar Rundunar Sojan \u0198asa na ci gaba da daidaita ha\u0257in gwiwar tsaron \u0199asashen duniya da \u0199a&#8217;idojin tsaron cikin gida don gina rundunar da za ta iya jurewa da kuma shirye ta ya\u0199i.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Babban Hafsan Sojojin Najeriya Laftanar Janar Waidi Shaibu ya bukaci Masu Ba da Shawara Kan Tsaron Sojojin Najeriya da ke aiki a ofisoshin diflomasiyya na \u0199asashen waje da su yi amfani da diflomasiyyar tsaro da ha\u0257in gwiwar \u0199asashen duniya don \u0199arfafa \u0199arfin aiki da shirye-shiryen ya\u0199i a gaba. Laftanar Janar Shaibu ya bayar da umarnin &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":4,"featured_media":8086,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[39],"tags":[],"class_list":["post-8087","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-nigeria-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/8087","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/4"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=8087"}],"version-history":[{"count":3,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/8087\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":8092,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/8087\/revisions\/8092"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=8087"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=8087"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=8087"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}