{"id":7840,"date":"2026-11-11T10:41:42","date_gmt":"2026-11-11T10:41:42","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=7840"},"modified":"2026-11-11T10:41:42","modified_gmt":"2026-11-11T10:41:42","slug":"adadin-mutanen-da-suka-kamu-da-cutar-ebola-a-jamhuriyar-demokradiyyar-kongo-ya-haura-11000-ya-yin-da-mutane-5387-suka-mutu","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/11\/11\/adadin-mutanen-da-suka-kamu-da-cutar-ebola-a-jamhuriyar-demokradiyyar-kongo-ya-haura-11000-ya-yin-da-mutane-5387-suka-mutu\/","title":{"rendered":"Adadin Mutanen Da Suka kamu Da Cutar Ebola A Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo Ya Haura 11,000 Ya Yin Da Mutane 5,387 Suka Mutu."},"content":{"rendered":"<p><strong>Adadin mutanen da aka tabbatar sun kamu da cutar Ebola a Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo (DR Congo) ya kai 11,042 yayin da aka samu rahoton mutuwar mutane 5,387 a cewar bayanan gwamnati da aka fitar ranar Talata.<\/strong><\/p>\n<p>An sanar da barkewar cutar wadda nau&#8217;in kwayar cutar Ebola mai wuyar samu da ake kira <strong>&#8216;<em>Bundibugyo<\/em>&#8216;<\/strong> ke haifarwa a tsakiyar watan Mayu kuma ta shafi larduna takwas cikin larduna 26 na kasar.<\/p>\n<p>Nau&#8217;in na <strong>&#8216;<em>Bundibugyo<\/em>&#8216; <\/strong>ba shi da rigakafin da aka amince da shi ko kuma takamaiman magani lamarin da ke haifar da damuwa game da kokarin dakile yaduwar cutar.<\/p>\n<p>Wannan barkewar cutar ita ce ta biyu mafi girma kuma mafi muni a tarihi bayan annobar Ebola da ta faru a Yammacin Afirka tsakanin shekarar 2014 zuwa 2016 wadda ta shafi mutane sama da 28,600 kuma ta yi sanadin mutuwar mutane fiye da 11,000.<\/p>\n<p>KARANTA KUMA: Barkewar Ebola a Kongo ta Zarce Mutane 10,000 da Aka Tabbatar Sun Kamu<\/p>\n<p>Jami&#8217;an kiwon lafiya sun bayyana cewa jinkirin gano cutar rikice-rikicen da ke faruwa da kuma karancin karfin tsarin kiwon lafiya sun taimaka wajen yaduwar kwayar cutar cikin sauri yayin da mutane da yawa suka mutu a wajen cibiyoyin da aka ware domin bayar da kulawa.<\/p>\n<p>Haka kuma an samu rahoton kasancewar cutar a yankunan Gabas Tsakiya da Yammacin Afirka wanda hakan ya sa wannan barkewar ta zama ta Ebola mafi yaduwa a fadin nahiyar Afirka baki daya.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Reuters\/Aisha.Yahaya, Lagos<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Adadin mutanen da aka tabbatar sun kamu da cutar Ebola a Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo (DR Congo) ya kai 11,042 yayin da aka samu rahoton mutuwar mutane 5,387 a cewar bayanan gwamnati da aka fitar ranar Talata. An sanar da barkewar cutar wadda nau&#8217;in kwayar cutar Ebola mai wuyar samu da ake kira &#8216;Bundibugyo&#8216; ke haifarwa &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":3,"featured_media":7843,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[42,45],"tags":[],"class_list":["post-7840","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-afica-news","category-health"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/7840","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/3"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=7840"}],"version-history":[{"count":3,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/7840\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":7846,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/7840\/revisions\/7846"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/7843"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=7840"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=7840"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=7840"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}