{"id":7819,"date":"2026-11-11T07:37:54","date_gmt":"2026-11-11T07:37:54","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=7819"},"modified":"2026-11-11T07:37:54","modified_gmt":"2026-11-11T07:37:54","slug":"kamaru-ta-sanya-ranar-za%c9%93en-yan-majalisa-da-na-kananan-hukumomi-a-watan-fabrairu-2","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/11\/11\/kamaru-ta-sanya-ranar-za%c9%93en-yan-majalisa-da-na-kananan-hukumomi-a-watan-fabrairu-2\/","title":{"rendered":"Kamaru Ta Sanya Ranar Za\u0253en &#8216;Yan Majalisa Da Na Kananan Hukumomi A Watan Fabrairu"},"content":{"rendered":"<p><strong>Shugaban Kamaru Paul Biya ya sanar da cewa za a gudanar da za\u0253en &#8216;yan majalisu da na \u0199ananan hukumomi a ranar 7 ga Fabrairu, 2027.<\/strong><\/p>\n<p>Biya mai shekaru 93 ya sanar da hakan ne a cikin wata doka da aka karanta a rediyon jama&#8217;a a ranar Litinin fa ta gabata a tsakiyar rikicin siyasa a \u0199asar kimanin shekara guda bayan za\u0253en da ya tabbatar masa da wani wa&#8217;adi na biyu a kan mulki.<\/p>\n<p>Biya wanda ya mulki Kamaru tun 1982 shi ne shugaban \u0199asa mafi tsufa a duniya.<\/p>\n<p>Sake za\u0253ensa a watan Oktoba na 2025 ya haifar da zanga-zanga mai yawa wanda hukumomi suka gamu da shi da matakan tsaro.<\/p>\n<p>KARANTA KUMA: Shugaban Kamaru Ya Koma Gida Bayan Kwanaki 73 a \u0198asashen Waje<\/p>\n<p>Hukumomin sun dage za\u0253en &#8216;yan majalisu da na \u0199ananan hukumomi na Kamaru sau biyu inda suka tsawaita wa&#8217;adin &#8216;yan majalisu har zuwa 20 ga Disamba 2026 da kuma na kansilolin \u0199ananan hukumomi har zuwa 28 ga Fabrairu 2027.<\/p>\n<p>\u0198asar kuma tana jiran sake fasalin gwamnati da aka sanar kusan shekara guda da ta gabata da kuma na\u0257a mataimakin shugaban \u0199asa.<\/p>\n<p>Wani gyara a kundin tsarin mulki a watan Afrilun 2026 ya sake dawo da mukamin mataimakin shugaban kasa wanda ake sa ran zai gaji Biya idan ya mutu.<\/p>\n<p>Tambayoyi game da lafiyar Shugaban kasa sun ci gaba da jan hankali inda yawan zama a kasashen waje ke kara ruruta muhawara kan ikonsa na mulki.<\/p>\n<p>Duk da haka an haramta tattaunawa kan lafiyar Biya a kafafen yada labarai tun daga shekarar 2024 lokacin da jita-jita ke yawo game da mutuwarsa.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Al Jazeera\/Aisha.Yahaya, Lagos<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Shugaban Kamaru Paul Biya ya sanar da cewa za a gudanar da za\u0253en &#8216;yan majalisu da na \u0199ananan hukumomi a ranar 7 ga Fabrairu, 2027. Biya mai shekaru 93 ya sanar da hakan ne a cikin wata doka da aka karanta a rediyon jama&#8217;a a ranar Litinin fa ta gabata a tsakiyar rikicin siyasa a &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":3,"featured_media":7822,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[42],"tags":[],"class_list":["post-7819","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-afica-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/7819","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/3"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=7819"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/7819\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":7823,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/7819\/revisions\/7823"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/7822"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=7819"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=7819"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=7819"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}