{"id":7703,"date":"2026-11-09T05:48:13","date_gmt":"2026-11-09T05:48:13","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=7703"},"modified":"2026-11-09T05:48:13","modified_gmt":"2026-11-09T05:48:13","slug":"masar-ta-sake-bude-ofishin-jakadancinta-a-libya-bayan-shekaru-12-2","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/11\/09\/masar-ta-sake-bude-ofishin-jakadancinta-a-libya-bayan-shekaru-12-2\/","title":{"rendered":"Masar Ta Sake Bude Ofishin Jakadancinta A Libya Bayan Shekaru 12"},"content":{"rendered":"<p><strong>Masar ta sake bude ofishin jakadancinta a Tripoli babban birnin kasar Libya bayan shekaru 12. Matakin na nuni da karfafa huldar diflomasiyya da hukumomin da ke gudanar da harkoki a yammacin kasar.<\/strong><\/p>\n<p>Ma&#8217;aikatar Harkokin Wajen Masar ce ta sanar da sake bude ofishin a wata sanarwa da ta fitar a birnin Alkahira lamarin da ke nuna sauyi a dangantakarta da gwamnatin da ke Tripoli.<\/p>\n<p>A baya Masar ta kasance daya daga cikin manyan masu goyon bayan kwamandan sojoji da ke gabashin kasar Khalifa Haftar wanda dakarunsa ke adawa da hukumomin da ke yammacin Libya.<\/p>\n<p>Alkahira ta rufe ofishin jakadancinta a Tripoli a shekarar 2014 a daidai lokacin da ofisoshin jakadancin kasashe da dama suka janye sakamakon tsanantar rikici da kuma bullar gwamnatoci masu adawa da juna a kasar.<\/p>\n<p>KARANTA KUMA: ICAO Ta Dage Takunkumin Sararin Samaniya Kan Libya Bayan Shekaru Goma<\/p>\n<p>A yayin jawabinsa a bikin sake bude ofishin jakadancin Ministan Harkokin Wajen Masar Badr Abdelatty ya bayyana cewa muhimmancin tarihi na ginin ofishin jakadancin yana nuni ne ga dangantaka mai dorewa tsakanin kasashen biyu.<\/p>\n<p>Ya ce muhimmancin tarihi na ginin <em><strong>&#8220;ya yi daidai da zurfafan alaka ta dan adam da al&#8217;adu wadanda su ne ginshikin dangantakar da ke tsakanin Masar da Libya.&#8221;<\/strong><\/em><\/p>\n<p>Libya ta fuskanci rashin kwanciyar hankali na siyasa na tsawon lokaci tun bayan hambarar da tsohon shugabanta Muammar Gaddafi a wani yunkuri na tawaye a shekarar 2011 wanda kawancen NATO ya goyi baya.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Reuters\/Aisha.Yahaya, Lagos<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Masar ta sake bude ofishin jakadancinta a Tripoli babban birnin kasar Libya bayan shekaru 12. Matakin na nuni da karfafa huldar diflomasiyya da hukumomin da ke gudanar da harkoki a yammacin kasar. Ma&#8217;aikatar Harkokin Wajen Masar ce ta sanar da sake bude ofishin a wata sanarwa da ta fitar a birnin Alkahira lamarin da ke &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":3,"featured_media":7706,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[42],"tags":[],"class_list":["post-7703","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-afica-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/7703","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/3"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=7703"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/7703\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":7707,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/7703\/revisions\/7707"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/7706"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=7703"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=7703"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=7703"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}