{"id":7697,"date":"2026-11-09T05:39:34","date_gmt":"2026-11-09T05:39:34","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=7697"},"modified":"2026-11-09T05:39:34","modified_gmt":"2026-11-09T05:39:34","slug":"masu-hijira-21-sun-mutu-bayan-jirgin-ruwan-ya-nutse-a-gabar-tekun-senegal","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/11\/09\/masu-hijira-21-sun-mutu-bayan-jirgin-ruwan-ya-nutse-a-gabar-tekun-senegal\/","title":{"rendered":"Masu hijira 21 Sun Mutu Bayan Jirgin Ruwan Ya Nutse A  Gabar Tekun Senegal"},"content":{"rendered":"<p><strong>Ma&#8217;aikatar Harkokin Cikin Gida ta Senegal ta ce akalla mutane 21 ne suka mutu bayan da wani kwale-kwale dauke da bakin haure da &#8216;yan gudun hijira ya nutse a gabar tekun arewa maso yammacin kasar inda aka ceto mutum daya da ya tsira kuma ana ci gaba da gudanar da bincike.<\/strong><\/p>\n<p>A cikin wata sanarwa da aka fitar a ranar Lahadi ma&#8217;aikatar ta ce an gano gawawwaki 21 kuma an ceto mutum daya tana mai bayyana adadin wadanda suka mutu a matsayin na wucin gadi har zuwa karshen Asabar.<\/p>\n<p>Ta ce ana ci gaba da neman kuma ana bayar da taimako ga iyalan wadanda abin ya shafa.<\/p>\n<p>KARANTA KUMA: &#8216;Yan cirani 139 Sun Mutu A Kifewar Kwale-kwale a gabar Djibouti<\/p>\n<p>Lamarin ya kara dagula hadarin da bakin haure ke fuskanta wajen kokarin isa Tsibirin Canary na Spain ta hanyar teku daga Yammacin Afirka.<\/p>\n<p>A cewar kungiyar kare hakkin &#8216;yan cirani Walking Borders mutane 635 ne suka mutu yayin da suke kokarin ketarewa a cikin watanni biyar na farko a shekara.<\/p>\n<p>A halin yanzu hukumomi a Tsibirin Canary na El Hierro na Spain sun ayyana dokar ta-baci a ranar Asabar da ta gabata bayan karuwar masu shigowa da kwale-kwalen bakin haur Hukumomin tsibirin sun ce sama da mutane 3,300 ne suka isa cikin jiragen ruwa kimanin 30 tun farkon watan Nuwamba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Al Jazeera\/Aisha.Yahaya, Lagos<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Ma&#8217;aikatar Harkokin Cikin Gida ta Senegal ta ce akalla mutane 21 ne suka mutu bayan da wani kwale-kwale dauke da bakin haure da &#8216;yan gudun hijira ya nutse a gabar tekun arewa maso yammacin kasar inda aka ceto mutum daya da ya tsira kuma ana ci gaba da gudanar da bincike. A cikin wata sanarwa &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":3,"featured_media":7700,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[42],"tags":[],"class_list":["post-7697","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-afica-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/7697","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/3"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=7697"}],"version-history":[{"count":2,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/7697\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":7702,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/7697\/revisions\/7702"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/7700"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=7697"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=7697"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=7697"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}