{"id":7068,"date":"2026-10-30T11:18:01","date_gmt":"2026-10-30T11:18:01","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=7068"},"modified":"2026-10-30T11:18:01","modified_gmt":"2026-10-30T11:18:01","slug":"umra-shugaba-tinubu-ya-bu%c6%99aci-yan-najeriya-su-sauya-bambance-bambance-da-%c6%99arfafa-wa-ci-gaban-%c6%99asa","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/10\/30\/umra-shugaba-tinubu-ya-bu%c6%99aci-yan-najeriya-su-sauya-bambance-bambance-da-%c6%99arfafa-wa-ci-gaban-%c6%99asa\/","title":{"rendered":"Umra: Shugaba Tinubu Ya Bu\u0199aci &#8216;Yan Najeriya Su Sauya Bambance-Bambance Da \u0199arfafa Wa Ci-Gaban \u0199asa"},"content":{"rendered":"<p class=\"p1\"><strong><span class=\"s1\">Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga ci gaba da nuna jajircewa da kuma hadin gwiwa wajen gina kasa inda ya jaddada bukatar &#8216;yan Najeriya su yi amfani da bambance-bambancen da ke cikin kasar a matsayin tushen karfi domin inganta ci gaban kasa zaman lafiya da tsaro.<\/span><\/strong><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">Shugaban ya yi wannan kiran ne yayin da yake zantawa da manema labarai na fadar shugaban kasa a birnin Makkah kasar Saudiyya, a lokacin da yake gudanar da aikin Umrah wanda aka fi sani da karamin aikin Hajji.<\/span><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">Shugaba Tinubu ya jaddada muhimmancin yin amfani da karfin da kasar ke da shi a dunkule da kuma burin da al&#8217;ummarta ke rabawa tare domin gina kasa mai tsaro da wadata.<\/span><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">KARANTA KUMA:\u00a0<a href=\"http:\/\/Shugaban Najeriya ya tafi kasar Saudiyya domin gudanar da aikin Umrah\">http:\/\/Shugaban Najeriya ya tafi kasar Saudiyya domin gudanar da aikin Umrah<\/a><\/span><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">&#8220;<em>Karfinmu yana cikin bambance-bambancen da muke da su kuma muna ci gaba da gina kasa a kan hakan domin samun kyakkyawar makoma da tsaro ga kasar&#8221;<\/em> in ji Shugaban.<\/span><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">Ya kuma yi tsokaci kan muhimmancin ruhaniya na wannan ziyara ta ibada inda ya ce &#8220;Kuma muna ba wa zukatanmu da ruhinmu damar samun gamsuwa ta kowace hanya da za ta yiwu.&#8221;<\/span><\/p>\n<p><img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" class=\"alignnone size-full wp-image-7071\" src=\"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/10\/IMG_1174.jpeg\" alt=\"\" width=\"1024\" height=\"683\" srcset=\"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/10\/IMG_1174.jpeg 1024w, https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/10\/IMG_1174-300x200.jpeg 300w, https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/10\/IMG_1174-768x512.jpeg 768w\" sizes=\"auto, (max-width: 1024px) 100vw, 1024px\" \/><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">A yayin gudanar da wannan ibada Shugaba Tinubu ya yi dawafin dakin Ka&#8217;aba mai alfarma a Masallacin Harami domin bauta nuna sadaukarwa da kuma gode wa Allah Madaukakin Sarki bisa ni&#8217;imomin da Ya yi wa Najeriya da al&#8217;ummarta.<\/span><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">Shugaba Tinubu ya yi addu&#8217;ar samun zaman lafiya mai dorewa hadin kan kasa jituwa da kwanciyar hankali a Najeriya inda ya roki Allah Madaukakin Sarki Ya jagoranci shugabannin kasar da hikima, Ya karfafa zumuncin &#8216;yan&#8217;uwantaka tsakanin &#8216;yan Najeriya tare da baiar da mafita ta dindindin ga kasar daga matsalolin rashin tsaro da sauran kalubale.<\/span><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">&#8220;<em>Ina godiya ga Allah da Ya ba ni damar gudanar da wannan aikin Umrah. Mun yi addu&#8217;a ga kasarmu domin kowa ya rayu cikin zaman lafiya da jituwa farin ciki da imani ga Allah Madaukakin Sarki&#8221;<\/em> in ji Shugaban.<\/span><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">Ya bayyana fatansa cewa Najeriya za ta ci gaba da samun ci gaba a fannin tattalin arziki ci gaban al&#8217;umma da kuma samar da makoma mai cike da tsaro ga dukkan &#8216;yan kasarta.<\/span><\/p>\n<p><img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" class=\"alignnone size-full wp-image-7072\" src=\"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/10\/IMG_1175.jpeg\" alt=\"\" width=\"1024\" height=\"683\" srcset=\"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/10\/IMG_1175.jpeg 1024w, https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/10\/IMG_1175-300x200.jpeg 300w, https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/10\/IMG_1175-768x512.jpeg 768w\" sizes=\"auto, (max-width: 1024px) 100vw, 1024px\" \/><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">Shugaba Tinubu ya sake jaddada kudurin gwamnatinsa na gina kasa mai zaman lafiya hadin kai da wadata inda kowane dan Najeriya ba tare da la&#8217;akari da addini ko asalin da ya fito ba<span class=\"Apple-converted-space\">\u00a0 <\/span>zai iya rayuwa cikin aminci mutunci da jituwa. A yayin wannan tattaunawa Shugaban ya samu rakiyar wasu manyan jami&#8217;an gwamnati da wasu fitattun mutane ciki har da Gwamnan Jihar Neja Mohammed Umaru Bago Gwamnan Jihar Bauchi Bala Mohammed Gwamnan Jihar Katsina Dikko Umaru Radda da kuma Ministan Kasafin Kudi da Tsare-tsaren Tattalin Arziki Sanata Abubakar Atiku Bagudu da sauransu.<\/span><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">Shugaba Tinubu ya isa kasar Saudiyya a daren ranar Alhamis ta Filin Jirgin Sama na Kasa da Kasa na King Abdulaziz da ke Jeddah inda Jakadan Najeriya a Saudiyya Yakubu Gambo da Shugaban Sashen Kula da Harkokin Fadar Sarauta ta Saudiyya Ahmad bin Thafir suka tarbe shi.<\/span><\/p>\n<p><img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" class=\"alignnone size-full wp-image-7073\" src=\"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/10\/IMG_1176.jpeg\" alt=\"\" width=\"1024\" height=\"683\" srcset=\"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/10\/IMG_1176.jpeg 1024w, https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/10\/IMG_1176-300x200.jpeg 300w, https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/10\/IMG_1176-768x512.jpeg 768w\" sizes=\"auto, (max-width: 1024px) 100vw, 1024px\" \/><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">Ziyarar da ya kai birnin Makkah ta mayar da hankali ne kan gudanar da ayyukan ibadar Umrah tare da yin addu\u2019o\u2019in neman zaman lafiya hadin kai kwanciyar hankali da ci gaba mai dorewa ga kasar Najeriya.<\/span><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">Ana sa ran Shugaba Tinubu zai dawo Najeriya a mako mai zuwa bayan kammala wannan aikin ibada.<\/span><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga ci gaba da nuna jajircewa da kuma hadin gwiwa wajen gina kasa inda ya jaddada bukatar &#8216;yan Najeriya su yi amfani da bambance-bambancen da ke cikin kasar a matsayin tushen karfi domin inganta ci gaban kasa zaman lafiya da tsaro. Shugaban ya yi wannan kiran ne yayin &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":5,"featured_media":7070,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[39],"tags":[],"class_list":["post-7068","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-nigeria-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/7068","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/5"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=7068"}],"version-history":[{"count":3,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/7068\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":7076,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/7068\/revisions\/7076"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/7070"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=7068"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=7068"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=7068"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}