{"id":6781,"date":"2026-10-25T11:15:00","date_gmt":"2026-10-25T11:15:00","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=6781"},"modified":"2026-10-25T11:15:00","modified_gmt":"2026-10-25T11:15:00","slug":"zanga-zangar-nuna-adawa-da-ya%c6%99i-da-tashin-farashin-kaya-ta-barke-a-manyan-biranen-italiya","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/10\/25\/zanga-zangar-nuna-adawa-da-ya%c6%99i-da-tashin-farashin-kaya-ta-barke-a-manyan-biranen-italiya\/","title":{"rendered":"Zanga-Zangar Nuna Adawa Da Ya\u0199i Da Tashin Farashin Kaya Ta Barke A Manyan Biranen Italiya"},"content":{"rendered":"<p><strong>Zanga-zangar adawa da yaki da hauhawar farashin rayuwa ta mamaye manyan biranen Italiya a ranar Asabar inda aka ruwaito barkewar rikici a Turin Rome da Bologna mako guda bayan barkewar rikici a fadin kasar.<\/strong><\/p>\n<p>Hukumomin sun tura jami&#8217;an &#8216;yan sanda da yawa kuma shaguna da yawa sun rufe a matsayin rigakafin barna da ka iya faruwa.<\/p>\n<p>Zanga-zangar ta biyo bayan rikicin da ya faru a karshen makon da ya gabata inda masu zanga-zanga suka yi fada da &#8216;yan sanda suka wawushe shaguna suka lalata kadarori. Zanga-zangar ta ranar Asabar ta kasance cikin lumana a Milan yayin da aka yi arangama tsakanin masu zanga-zanga da &#8216;yan sanda a Turin Rome da Bologna.<\/p>\n<p>KARANTA KUMA: Italiya Ta Amince Da Sabbin Dokokin Zabe Kafin Zaben 2027<\/p>\n<p>Shaidu &#8216;yan jarida ba su ga an wawushe shaguna ko an lalata kadarori a zanga-zangar ranar Asabar ba.<\/p>\n<p>Hukumomin sun kara tsaurara matakan tsaro bayan da aka yi kira da a ci gaba da zanga-zangar a shafukan sada zumunta a cikin makon suna neman hana sake afkuwar tashin hankalin da ya faru a karshen makon da ya gabata.<\/p>\n<p>A safiyar ranar Asabar &#8216;yan sandan Italiya sun ce sun kama wani mutum da ake zargin yana da alaka da shirya &#8220;<em>Movement na 17 ga Oktoba&#8221;<\/em> wanda aka danganta da zanga-zangar karshen makon da ya gabata. An kai mutumin hedikwatar &#8216;yan sanda a Milan don yi masa tambayoyi.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Zanga-zangar adawa da yaki da hauhawar farashin rayuwa ta mamaye manyan biranen Italiya a ranar Asabar inda aka ruwaito barkewar rikici a Turin Rome da Bologna mako guda bayan barkewar rikici a fadin kasar. Hukumomin sun tura jami&#8217;an &#8216;yan sanda da yawa kuma shaguna da yawa sun rufe a matsayin rigakafin barna da ka iya &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":4,"featured_media":6784,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[40],"tags":[],"class_list":["post-6781","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-world-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/6781","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/4"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=6781"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/6781\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":6785,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/6781\/revisions\/6785"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/6784"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=6781"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=6781"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=6781"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}