{"id":6635,"date":"2026-10-24T09:16:01","date_gmt":"2026-10-24T09:16:01","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=6635"},"modified":"2026-10-24T09:16:01","modified_gmt":"2026-10-24T09:16:01","slug":"shugaba-tinubu-ya-dawo-da-danjuma-babban-sakataren-maaikatar-kudi-da-aka-dakatar-kan-mukaminsa","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/10\/24\/shugaba-tinubu-ya-dawo-da-danjuma-babban-sakataren-maaikatar-kudi-da-aka-dakatar-kan-mukaminsa\/","title":{"rendered":"Shugaba Tinubu Ya Dawo Da Danjuma Babban Sakataren Ma&#8217;aikatar Kudi Da Aka Dakatar Kan Mukaminsa"},"content":{"rendered":"<p><strong>Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da dawo da M.S. Danjuma Sakataren Dindindin a Ma\u2019aikatar Kudi mai kula da Ayyuka na Musamman kan aikinsa bayan an dage dakatarwar da aka yi masa sakamakon wani bincike da ke gudana.<\/strong><\/p>\n<p>Shugaban Ma\u2019aikatan Gwamnatin Tarayya Olumuyiwa Enitan Abel ne ya sanar da amincewar Shugaban a cikin wata wasika mai dauke da kwanan wata 22 ga watan Oktoba 2026.<\/p>\n<p>An dakatar da Danjuma ne a ranar 21 ga watan Agusta 2026 tare da wasu Sakatarorin Dindindin guda biyu biyo bayan wani rahoto daga Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da Sauran Laifuka masu Alaka da hakan (ICPC).<\/p>\n<p>KARANTA KUMA: Shugaba Tinubu Ya Mayar Da Dembos Kan Mukaminsa Na Darakta Janar Na NTA Tare Da Kirawo Tawagarsa<\/p>\n<p>Rahoton ya shafi ayyukan wata kungiya ko hukuma da ake zargin kirkirar ta mai suna &#8216;Ofishin Aikin Musamman na Ci Gaban Al&#8217;amuran Kasuwanci na \u0198asa da Kayayyakin da aka Kera a Najeriya&#8217;\u00a0 wacce ake zargin George Buchi Nwabueze ne ya ingiza ta tare da zargin cewa wasu ma\u2019aikatan gwamnati a Ofishin Sakataren Gwamnatin Tarayya na da hannu a ciki.<\/p>\n<p>Bayan gudanar da cikakken bincike Shugaba Tinubu ya dage dakatarwar da aka yi wa Danjuma tare da umartar sa da ya koma kan ayyukansa na hukuma bisa la\u2019akari da Dokokin Aikin Gwamnati ka\u2019idojin da suka dace da kuma ka\u2019idojin da\u2019a da ke tafiyar da Aikin Gwamnatin Tarayya.<\/p>\n<p>Wannan komawa kan aiki ta fara aiki ne tun daga ranar 21 ga watan Oktoba 2026.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da dawo da M.S. Danjuma Sakataren Dindindin a Ma\u2019aikatar Kudi mai kula da Ayyuka na Musamman kan aikinsa bayan an dage dakatarwar da aka yi masa sakamakon wani bincike da ke gudana. Shugaban Ma\u2019aikatan Gwamnatin Tarayya Olumuyiwa Enitan Abel ne ya sanar da amincewar Shugaban a cikin wata wasika &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":4,"featured_media":6638,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[39],"tags":[],"class_list":["post-6635","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-nigeria-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/6635","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/4"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=6635"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/6635\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":6639,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/6635\/revisions\/6639"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/6638"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=6635"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=6635"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=6635"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}