{"id":6301,"date":"2026-10-18T13:47:05","date_gmt":"2026-10-18T13:47:05","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=6301"},"modified":"2026-10-18T13:47:05","modified_gmt":"2026-10-18T13:47:05","slug":"kungiyar-golden-eaglets-ta-najeriya-ta-fice-daga-gasar-wafu-b-ta-yan-kasa-da-shekaru17","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/10\/18\/kungiyar-golden-eaglets-ta-najeriya-ta-fice-daga-gasar-wafu-b-ta-yan-kasa-da-shekaru17\/","title":{"rendered":"Kungiyar Golden Eaglets Ta Najeriya Ta Fice Daga Gasar WAFU-B Ta &#8216;Yan Kasa Da Shekaru17"},"content":{"rendered":"<p><strong>Kungiyar kwallon kafa ta matasan Najeriya &#8216;yan kasa da shekaru 17 wato Golden Eaglets ta yi bankwana da gasar WAFU-B ta wannan shekarar da ake gudanarwa a kasar Burkina Faso bayan ta tashi kunnen doki 1-1 da kasar Cote d\u2019Ivoire a wasansu na karshe a matakin rukuni ranar Asabar.<\/strong><\/p>\n<p>Rashin nasarar da suka yi da ci 1-2 a hannun Jamhuriyar Nijar ranar Laraba ya sanya wasan na ranar Asabar da tawagar Cote d\u2019Ivoire ya zama dole su yi nasara a ciki sai dai Golden Eaglets din ne suka fara shiga matsala bayan Alex Fousseni ya yi amfani da damar kai hari ba-zata inda ya sanya tawagarsa ta jagoranci wasan a minti na 16.<\/p>\n<p>Golden Eaglets sun ci gaba da kai hare-hare masu karfi amma sun kasa samun hanyar zura kwallo a ragar abokan karawarsu har sai da Abiodun John ya samu nasarar dawo da wasan kunnen doki a lokacin da ya rage saura minti biyu kacal a kammala wasan.<\/p>\n<p>Wannan sakamakon ya nuna cewa Golden Eaglets sun fita daga gasar WAFU-B ta &#8216;yan kasa da shekaru 17 tun a matakin rukuni.<\/p>\n<p>Haka kuma sakamakon ya kawo karshen burin Golden Eaglets na shiga gasar cin kofin Afirka na &#8216;yan kasa da shekaru 17 da kuma gasar cin kofin duniya na FIFA na &#8216;yan kasa da shekaru 17 inda gasar ta Afirka ke zama matakin neman tikitin shiga gasar ta duniya.<\/p>\n<p>Golden Eaglets sun taba lashe gasar cin kofin duniya sau biyar amma ba su halarci gasar ba tun shekarar 2019. Sun kammala a matsayin na karshe a Rukuni na B, inda suka samu maki daya kacal daga wasanni biyu.<\/p>\n<p>A daya bangaren Cote d\u2019Ivoire ta kammala a matsayi na biyu da maki biyu yayin da Nijar ta jagoranci rukunin da maki hudu.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Kungiyar kwallon kafa ta matasan Najeriya &#8216;yan kasa da shekaru 17 wato Golden Eaglets ta yi bankwana da gasar WAFU-B ta wannan shekarar da ake gudanarwa a kasar Burkina Faso bayan ta tashi kunnen doki 1-1 da kasar Cote d\u2019Ivoire a wasansu na karshe a matakin rukuni ranar Asabar. Rashin nasarar da suka yi da &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":4,"featured_media":6304,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[41],"tags":[],"class_list":["post-6301","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-sports-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/6301","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/4"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=6301"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/6301\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":6305,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/6301\/revisions\/6305"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/6304"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=6301"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=6301"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=6301"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}