{"id":6220,"date":"2026-10-17T13:01:48","date_gmt":"2026-10-17T13:01:48","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=6220"},"modified":"2026-10-17T13:01:48","modified_gmt":"2026-10-17T13:01:48","slug":"uwargidan-shugaban-kasa-ta-yi-kira-da-a-kara-tallafa-wa-marasa-galihu","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/10\/17\/uwargidan-shugaban-kasa-ta-yi-kira-da-a-kara-tallafa-wa-marasa-galihu\/","title":{"rendered":"Uwargidan Shugaban Kasa Ta Yi Kira Da A Kara Tallafa Wa Marasa Galihu"},"content":{"rendered":"<p><strong>Uwargidan Shugaban Najeriya Oluremi Tinubu ta yi kira da a kara bayar da tallafi ga marasa galihu a cikin al&#8217;umma.<\/strong><\/p>\n<p>Ta yi wannan kiran ne a cikin wani sako da ta fitar a ranar Asabar domin tunawa da Ranar Kawar da Talauci ta Duniya ta shekarar 2026.<\/p>\n<p>Ta ce &#8220;<em>Ranar Kawar da Talauci ta Duniya ta shekarar 2026 mai taken &#8216;Mutunci Damammaki da Wadata ga Kowa&#8217; tana tunatar da mu nauyin da ya rataya a wuyanmu na gina al&#8217;ummar da kowane mutum zai iya rayuwa cikin mutunci da bege ya sami damammaki masu amfani kuma ya ci gaba don cimma cikakken karfinsa da iyawarsa<\/em>.&#8221;<\/p>\n<p>Uwargidan Shugaban kasar ta kuma ba da shawarar cewa ya kamata a bai wa iyalai masu rauni damammaki daidai da na sauran mutane domin su sami damar amfana da ayyukan jin dadin jama&#8217;a da za su inganta rayuwarsu.<\/p>\n<p>KARANTA KUMA: Oluremi Tinubu Ta Bukaci Matasan Musulmi Da Su Yi Amfani Da Damammakin Da Ke Akwai A Duniya<\/p>\n<p>Ta ce &#8221;<em>Dole ne mu ci gaba da fadada damar samun ilimi kiwon lafiya kwarewa hanyoyin samun abin dogaro da kai mai kyau da damammakin tattalin arziki musamman ga iyalai masu rauni.&#8221;Ta kara da cewa &#8220;Ta hanyar nuna tausayi daukar matakai masu inganci da ci gaba da hadin gwiwa za mu iya samar da hanyoyin fita daga kangin talauci zuwa ga wadata ga kowa.&#8221;<\/em><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Uwargidan Shugaban Najeriya Oluremi Tinubu ta yi kira da a kara bayar da tallafi ga marasa galihu a cikin al&#8217;umma. Ta yi wannan kiran ne a cikin wani sako da ta fitar a ranar Asabar domin tunawa da Ranar Kawar da Talauci ta Duniya ta shekarar 2026. Ta ce &#8220;Ranar Kawar da Talauci ta Duniya &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":4,"featured_media":6223,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[39],"tags":[],"class_list":["post-6220","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-nigeria-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/6220","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/4"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=6220"}],"version-history":[{"count":2,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/6220\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":6225,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/6220\/revisions\/6225"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/6223"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=6220"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=6220"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=6220"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}