{"id":6014,"date":"2026-10-14T06:31:57","date_gmt":"2026-10-14T06:31:57","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=6014"},"modified":"2026-10-14T06:31:57","modified_gmt":"2026-10-14T06:31:57","slug":"israila-ta-hana-jirgin-ethiopian-airlines-shiga-sararin-samaniya-ya-yin-da-yake-cikin-tafiya","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/10\/14\/israila-ta-hana-jirgin-ethiopian-airlines-shiga-sararin-samaniya-ya-yin-da-yake-cikin-tafiya\/","title":{"rendered":"Isra&#8217;ila Ta Hana Jirgin Ethiopian Airlines Shiga Sararin Samaniya Ya Yin Da Yake Cikin Tafiya"},"content":{"rendered":"<p><strong>An tilasta wa jirgin saman kamfanin Ethiopian Airlines da ke kan hanyarsa ta zuwa Tel Aviv komawa baya yayin da yake cikin sama bayan da Isra&#8217;ila ta ki amincewa ya sauka saboda daya daga cikin matukan jirgin dan kasar Indonesia ne.<\/strong><\/p>\n<p>Gidan talabijin na Isra&#8217;ila Channel 12 ya bayar da rahoton cewa jirgin ya shafe kusan sa&#8217;a guda yana tafiya daga Addis Ababa kuma yana cikin sararin samaniyar Habasha lokacin da aka bayar da umarnin. Jirgin ya koma Addis Ababa inda aka sauya matukin jirgin.<\/p>\n<p>Daga nan jirgin ya sake tashi kuma aka ba shi damar sauka a Tel Aviv.<\/p>\n<p>KARANTA KUMA: Ethiopian Airlines za ta ci gaba da zirga-zirgar jirage zuwa Mekelle a ranar 11 ga Oktoba<\/p>\n<p>Kamfanin Ethiopian Airlines ya bayyana cewa lamarin ya faru ne sakamakon kuskure. Kamfanin ya ce bai san cewa matukin jirgin dan kasar Indonesia ba zai iya gudanar da zirga-zirgar jirage zuwa Isra&#8217;ila ba.<\/p>\n<p>Lamarin ya faru ne bayan da Isra&#8217;ila ta sanya sabbin dokoki kan matukan jirgi na kasashen waje. Yanzu an hana ma&#8217;aikatan jirgi daga kasashe da dama da ba su da alakar diflomasiyya da Isra&#8217;ila\u2014ciki har da Indonesia\u2014shiga cikin ayyukan jiragen da ke zuwa Isra&#8217;ila.<\/p>\n<p>An dauki wannan matakin ne bayan da aka zargi wani mataimakin matukin jirgi dan kasar Oman da yunkurin kwace da kuma haddasa hatsarin jirgin kamfanin Flydubai da ke tafiya daga Dubai zuwa Tel Aviv a watan da ya gabata.<\/p>\n<p>A cewar wata sanarwa daga kamfanin United Airlines akalla kasashen Afirka 10 ne wadannan dokoki suka shafa ciki har da Algeria da Comoros da Libya da Nijar da Somaliya.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>AP\/Aisha.Yahaya, Lagos<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>An tilasta wa jirgin saman kamfanin Ethiopian Airlines da ke kan hanyarsa ta zuwa Tel Aviv komawa baya yayin da yake cikin sama bayan da Isra&#8217;ila ta ki amincewa ya sauka saboda daya daga cikin matukan jirgin dan kasar Indonesia ne. Gidan talabijin na Isra&#8217;ila Channel 12 ya bayar da rahoton cewa jirgin ya shafe &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":3,"featured_media":6017,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[42],"tags":[],"class_list":["post-6014","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-afica-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/6014","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/3"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=6014"}],"version-history":[{"count":2,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/6014\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":6019,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/6014\/revisions\/6019"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/6017"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=6014"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=6014"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=6014"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}