{"id":5786,"date":"2026-10-11T10:42:39","date_gmt":"2026-10-11T10:42:39","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=5786"},"modified":"2026-10-11T10:42:39","modified_gmt":"2026-10-11T10:42:39","slug":"harbin-jamaa-a-pennsylvania-ya-yi-sanadiyyar-mutuwar-mutane-tara","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/10\/11\/harbin-jamaa-a-pennsylvania-ya-yi-sanadiyyar-mutuwar-mutane-tara\/","title":{"rendered":"Harbin Jama&#8217;a A Pennsylvania Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutane Tara."},"content":{"rendered":"<p><strong>An tabbatar da mutuwar mutane tara bayan wani harin bindiga a birnin Erie jihar Pennsylvania ta Amurka kamar yadda Gwamna Josh Shapiro ya bayyana.<\/strong><\/p>\n<p>Harin ya faru ne a daren Juma&#8217;a inda masu bincike suka gano cewa dukkan mutanen tara sun riga sun mutu kafin &#8216;yan sanda su isa wurin a cewar wata sanarwa da birnin Erie ya fitar.<\/p>\n<p>Shapiro ya ce ya tattauna da Magajin Garin Erie Daria Devlin tare da ba da tabbacin cikakken goyon bayan gwamnatin jihar bayan faruwar lamarin.<\/p>\n<p>&#8220;<em>Na tattauna da Magajin Gari Devlin kuma na ba da tabbacin cikakken goyon bayan gwamnatina bayan wannan mummunan harin bindiga a Erie a daren jiya wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane tara daga cikin &#8216;yan uwarmu mazauna Pennsylvania&#8221;<\/em> cewar Shapiro a wani sako da ya wallafa a shafin X.<\/p>\n<p>KARANTA KUMA: Austria Ta Gabatar Da Dokokin Bindiga Masu Tsauri Bayan Harin Bindiga A Makaranta<\/p>\n<p>Kwamishinan &#8216;Yan Sandan Erie Rick Lorah ya bayyana wurin da lamarin ya faru a matsayin daya daga cikin wurare mafi wahalar da ya taba cin karo da su a tsawon lokacin da yake aiki.<\/p>\n<p>&#8220;<em>Asarar rayuka abu ne mai matukar bakin ciki kuma yanayin da muke ciki yana da matukar tayar da hankali<\/em>&#8221; in ji Lorah.<\/p>\n<p>Ya kara da cewa masu bincike na ci gaba da aiki domin gano dalilin da ya sa aka kai harin.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>An tabbatar da mutuwar mutane tara bayan wani harin bindiga a birnin Erie jihar Pennsylvania ta Amurka kamar yadda Gwamna Josh Shapiro ya bayyana. Harin ya faru ne a daren Juma&#8217;a inda masu bincike suka gano cewa dukkan mutanen tara sun riga sun mutu kafin &#8216;yan sanda su isa wurin a cewar wata sanarwa da &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":4,"featured_media":5789,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[40],"tags":[],"class_list":["post-5786","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-world-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5786","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/4"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=5786"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5786\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":5790,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5786\/revisions\/5790"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/5789"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=5786"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=5786"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=5786"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}