{"id":5529,"date":"2026-10-08T11:00:42","date_gmt":"2026-10-08T11:00:42","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=5529"},"modified":"2026-10-08T11:00:42","modified_gmt":"2026-10-08T11:00:42","slug":"gwamnan-jihar-taraba-ya-yi-alkawarin-goyon-bayan-sake-zaben-shugaba-tinubu","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/10\/08\/gwamnan-jihar-taraba-ya-yi-alkawarin-goyon-bayan-sake-zaben-shugaba-tinubu\/","title":{"rendered":"Gwamnan Jihar Taraba Ya Yi Alkawarin Goyon Bayan Sake Zaben Shugaba Tinubu"},"content":{"rendered":"<p class=\"p1\"><strong>Gwamnan Jihar Taraba Agbu Kefas ya yi alkawarin ba Shugaba Bola Tinubu cikakken goyon baya gabanin zaben shekarar 2027 inda ya bayyana cewa jihar Taraba tana tare da jam&#8217;iyyar APC dari bisa dari.<\/strong><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">Gwamna Kefas ya bayyana hakan ne a ranar Laraba bayan ganawa da Shugaba Tinubu a fadar shugaban kasa da ke Abuja inda ya ce matakan da gwamnatin tarayya ke dauka a fannonin tsaro ilimi kiwon lafiya da samar da ababen more rayuwa suna haifar da sakamako mai kyau da ake gani a fadin jihar Taraba.<\/span><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">Gwamnan, wanda shi ne kuma shugaban jam&#8217;iyyar APC a jihar ya ce ziyarar tasa ta zo ne domin tarbar Shugaban kasa bayan dawowarsa da kuma mika ta&#8217;aziyya kan hatsarin jirgin saman Rundunar Sojin Sama ta Najeriya da ya faru kwanan nan a jihar Ondo.<\/span><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">Ya bayyana hatsarin wanda ya yi sanadiyyar mutuwar jami&#8217;an soji da sauran &#8216;yan kasa a matsayin babban al&#8217;amari mai tada hankali ga kasa baki daya wanda ya cancanci a nuna jimami tare.<\/span><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">KARANTA KUMA:<a href=\"http:\/\/Shugabannin Yankin Arewacin Kwara Sun Goyon Bayan Shirin Sake Zaben Shugaba Tinubu\">http:\/\/Shugabannin Yankin Arewacin Kwara Sun Goyon Bayan Shirin Sake Zaben Shugaba Tinubu<\/a><\/span><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\"><em>&#8220;Ni ne kuma shugaban jam&#8217;iyya a jihata don haka na zo ne domin tarbar Shugaban kasa bayan dawowarsa m tare da mika ta&#8217;aziyya kan hatsarin jirgin saman Rundunar Sojin Sama ta Najeriya da kuma rashin jami&#8217;ai da &#8216;yan kasar da suka rasa rayukansu a hatsarin&#8221;<\/em> in ji Kefas.<\/span><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">Baya ga ziyarar ta&#8217;aziyyar gwamnan ya yaba da tasirin ayyukan gwamnatin Tinubu a jihar Taraba inda ya ce mazauna jihar suna cin moriyar tallafin gwamnatin tarayya kai tsaye a muhimman fannoni.<\/span><\/p>\n<p class=\"p1\"><strong><span class=\"s1\">Kara Karfafa Goyon Bayan Jama&#8217;a<\/span><\/strong><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">A cewarsa inganta tsaro ilimi kyauta ayyukan kiwon lafiya da samar da ababen more rayuwa sun kara karfafa amincewar jama&#8217;a ga gwamnatin Najeriya tare da kara karfafa goyon bayansu ga Shugaban kasa.<\/span><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">&#8220;<em>Kuna iya ganin cewa ina kasa ina sa ido muna tafiyar da al&#8217;amura yadda ya kamata. Jama&#8217;a suna jin dadin dukkan matakan da tallafin da Shugaban kasa ke bayarwa tun daga fannin tsaro ilimi kyauta tsarin kiwon lafiya har zuwa samar da ababen more rayuwa&#8221;<\/em> in ji shi.<\/span><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">Kefas ya ce fa&#8217;idodin shirye-shiryen gwamnatin Najeriya sun kara karfafa amincewar jama&#8217;a ga Shugaba Tinubu tare da karfafa kudirinsu na ci gaba da goyon bayansa a zaben shugaban kasa mai zuwa.<\/span><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\"> &#8220;<em>Don haka mutanen ba su da wata shakka kuma sun samu cikakken tabbacin cewa Shugaban kasa na tuntubarsu ta hannuna saboda haka za su zabi Shugaban kasa&#8221;<\/em> in ji shi.<\/span><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">Sakamakon haka Gwamnan ya ayyana cewa Jihar Taraba jiha ce ta jam&#8217;iyyar APC dari bisa dari.<\/span><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Gwamnan Jihar Taraba Agbu Kefas ya yi alkawarin ba Shugaba Bola Tinubu cikakken goyon baya gabanin zaben shekarar 2027 inda ya bayyana cewa jihar Taraba tana tare da jam&#8217;iyyar APC dari bisa dari. Gwamna Kefas ya bayyana hakan ne a ranar Laraba bayan ganawa da Shugaba Tinubu a fadar shugaban kasa da ke Abuja inda &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":5,"featured_media":5531,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[39,47],"tags":[],"class_list":["post-5529","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-nigeria-news","category-politics"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5529","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/5"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=5529"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5529\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":5532,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5529\/revisions\/5532"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/5531"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=5529"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=5529"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=5529"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}