{"id":5396,"date":"2026-10-06T13:56:31","date_gmt":"2026-10-06T13:56:31","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=5396"},"modified":"2026-10-06T13:56:31","modified_gmt":"2026-10-06T13:56:31","slug":"macron-ya-yi-naam-da-ba%c6%99uncin-shugaban-benin-wadagni-a-birnin-paris","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/10\/06\/macron-ya-yi-naam-da-ba%c6%99uncin-shugaban-benin-wadagni-a-birnin-paris\/","title":{"rendered":"Macron Ya Yi Naam Da ba\u0199uncin Shugaban Benin Wadagni A Birnin Paris"},"content":{"rendered":"<p><strong>Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya karbi bakuncin Shugaban Benin Romuald Wadagni a fadar \u00c9lys\u00e9e da ke Paris yayin ziyarar aiki ta farko da Wadagni ya kai kasar Faransa tun bayan karbar mulki a watan Mayu.<\/strong><\/p>\n<p>An mayar da hankali a taron kan karfafa dangantaka tsakanin kasashen biyu musamman a fannonin tsaro da makamashi da horar da sojoji da al&#8217;adu.<\/p>\n<p>Macron ya bayyana cewa Faransa da Benin na da dangantaka mai tushe kan <em>&#8220;abota da amincewa da juna da kuma burin ci gaba&#8221;<\/em> tare da jaddada <em>&#8220;muhimmancin ci gaba da hadin gwiwa tsakanin kasashen biyu.&#8221;<\/em><\/p>\n<p>KARANTA KUMA: Najeriya da Benin na karfafa hadin gwiwar tsaron kan iyaka<\/p>\n<p>Wannan taro ya zo ne a daidai lokacin da Faransa ke kokarin farfado da dangantakarta da kasashen Afirka bayan rage yawan sojojinta a nahiyar sakamakon karuwar kyamar Faransa a yankin.<\/p>\n<p>Faransa na ci gaba da horar da matukan jiragen saman soja da kuma dakarun musamman na kasar Benin da ke gudanar da ayyukan yaki da &#8216;yan tawaye a arewacin kasar Benin.<\/p>\n<p>Sai dai ci gaba da hadin gwiwar tsaro tsakanin Benin da Faransa ya haifar da rashin jituwa da wasu kasashen makwabta wadanda suka zargi kasar da bai wa sojojin Faransa mafaka.<\/p>\n<p>Kasashen biyu na kuma tattaunawa kan batun mayar da kayan tarihi da al&#8217;adu na kasar Benin wadanda aka kwashe a zamanin mulkin mallaka.<\/p>\n<p>An mayar da wasu kayan tarihi da dama zuwa Benin a shekarar 2024 yayin da wasu da dama ke ci gaba da kasancewa a cibiyoyin Faransa ciki har da gidajen tarihi na Louvre da Quai Branly da ke Paris.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Africanews\/Ladan Nasidi.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya karbi bakuncin Shugaban Benin Romuald Wadagni a fadar \u00c9lys\u00e9e da ke Paris yayin ziyarar aiki ta farko da Wadagni ya kai kasar Faransa tun bayan karbar mulki a watan Mayu. An mayar da hankali a taron kan karfafa dangantaka tsakanin kasashen biyu musamman a fannonin tsaro da makamashi da horar &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":5399,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[42],"tags":[],"class_list":["post-5396","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-afica-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5396","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=5396"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5396\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":5400,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5396\/revisions\/5400"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/5399"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=5396"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=5396"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=5396"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}