{"id":5372,"date":"2026-10-06T11:05:52","date_gmt":"2026-10-06T11:05:52","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=5372"},"modified":"2026-10-06T11:07:24","modified_gmt":"2026-10-06T11:07:24","slug":"malaysia-ta-mayar-da-yan-kasar-myanmar-10000-kasarsu","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/10\/06\/malaysia-ta-mayar-da-yan-kasar-myanmar-10000-kasarsu\/","title":{"rendered":"Malasiya Ta Mayar Da &#8216;Yan Kasar Myanmar 10,000 Kasarsu"},"content":{"rendered":"<p><strong>Firayim Ministan Malaysia Anwar Ibrahim ya bayyana cewa an mayar da \u2018yan kasar Myanmar kimanin 10,000 zuwa kasarsu tun daga watan Janairu a matsayin wani bangare na kokarin mayar da \u2018yan gudun hijirar da suka tsere daga yakin basasa<\/strong>.<\/p>\n<p>Kasar Myanmar na cikin rikici tun bayan juyin mulkin shekarar 2021 wanda ya haifar da yakin basasa a fadin kasar lamarin da ya tilastawa daruruwan dubban mutane tsallakawa iyakokinta zuwa kasashen makwabta.<\/p>\n<p>A cewar alkaluman Majalisar Dinkin Duniya Malaysia ta karbi bakuncin \u2018yan gudun hijira daga Myanmar kimanin 193,000 amma kasar ta fara nuna rashin jin dadin kasancewarsu a cikinta inda ta ce daukar nauyinsu ya zama nauyin kudi da kuma barazana ga tsaro.<\/p>\n<p>KARANTA KUMA: Malaysia ta saki \u2018yan gudun hijirar Rohingya 109 da aka tsare<\/p>\n<p>Malaysia ba ta cikin kasashen da suka rattaba hannu kan yarjejeniyar Majalisar Dinkin Duniya game da \u2018yan gudun hijira ba kuma tana kallon masu neman mafakar siyasa a matsayin bakin haure ba bisa ka&#8217;ida ba.<\/p>\n<p>Anwar ya shaida wa majalisar dokoki a ranar Talata cewa <em>&#8220;An mayar da wasu daga cikin wadannan mutane ta hanyar jiragen sama da gwamnatin Myanmar ta shirya yayin da aka mayar da kimanin mutane 1,400 ta ruwa a makon da ya gabata bisa wata yarjejeniya tsakanin kasashen biyu.&#8221;<\/em><\/p>\n<p>Anwar ya amince da damuwar da kungiyoyin kare hakkin dan adam da wasu \u2018yan majalisa suka nuna game da hadarin da ka iya fuskantar wadanda ake mayarwa kasarsu amma ya ce hukumomin Myanmar sun ba da tabbacin cewa ba za a cutar da su ba idan sun dawo.<\/p>\n<p><em>&#8220;Sharadin da muka gindaya wa (Myanmar) shi ne dole ne su dawo da \u2018yan kasarsu gida. Na biyu kuma shi ne su rika mu\u2019amala da mutanensu cikin adalci domin kauce wa cin zarafi, tilastawa, ko take hakkin dan adam&#8221;<\/em> in ji Anwar.<\/p>\n<p>Ya ce zai ci gaba da tattauna batun tare da shugaban Myanmar Min Aung Hlaing wanda ake sa ran zai ziyarci Kuala Lumpur a wannan watan.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Reuters\/Ladan Nasidi.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Firayim Ministan Malaysia Anwar Ibrahim ya bayyana cewa an mayar da \u2018yan kasar Myanmar kimanin 10,000 zuwa kasarsu tun daga watan Janairu a matsayin wani bangare na kokarin mayar da \u2018yan gudun hijirar da suka tsere daga yakin basasa. Kasar Myanmar na cikin rikici tun bayan juyin mulkin shekarar 2021 wanda ya haifar da yakin &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":0,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[40],"tags":[],"class_list":["post-5372","post","type-post","status-publish","format-standard","hentry","category-world-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5372","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=5372"}],"version-history":[{"count":3,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5372\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":5377,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5372\/revisions\/5377"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=5372"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=5372"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=5372"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}