{"id":5129,"date":"2026-10-03T13:00:26","date_gmt":"2026-10-03T13:00:26","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=5129"},"modified":"2026-10-03T13:00:26","modified_gmt":"2026-10-03T13:00:26","slug":"shugaban-bua-ya-ambaci-kwanciyar-hankali-a-harajin-forex-a-matsayin-ribar-gyara","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/10\/03\/shugaban-bua-ya-ambaci-kwanciyar-hankali-a-harajin-forex-a-matsayin-ribar-gyara\/","title":{"rendered":"Shugaban BUA Ya Ambaci Kwanciyar Hankali A Harajin Forex A Matsayin Ribar Gyara"},"content":{"rendered":"<p><strong>Shugaban Kamfanin BUA Group Abdul Samad Rabiu ya bayyana cewa &#8216;yan kasuwar Najeriya sun fara ganin sakamako mai kyau daga gyare-gyaren tattalin arziki da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya aiwatar inda ya yi kira ga &#8216;yan Najeriya da su kara yin hakuri yayin da matakan ke fara tasiri.<\/strong><\/p>\n<p>Rabiu ya bayyana hakan ne a ranar Juma&#8217;a yayin da yake zantawa da manema labarai na fadar shugaban kasa bayan ya ziyarci Shugaba Tinubu a gidansa da ke Ikoyi Legas.<\/p>\n<p>Yayin da yake amincewa da kalubalen tattalin arziki da &#8216;yan Najeriya da dama ke fuskanta hamshakin dan kasuwar ya ce ana fara ganin ci gaba ta fuskar bangaren kasuwanci musamman a kasuwar musayar kudaden kasashen waje.<\/p>\n<p>KARANTA KUMA: Shugaban BUA Ya Sake Jaddada Kudirinsa Na Samar Da Ayyukan Yi<\/p>\n<p>A cewarsa karuwar shigowar kudaden kasashen waje da kuma karuwar kwanciyar hankali a darajar Naira na ba da alamun karfafa gwiwa ga &#8216;yan kasuwa inda ya bayyana kwarin gwiwar cewa yanayin tattalin arziki zai ci gaba da inganta.<\/p>\n<p>Kalaman shugaban na BUA sun zo ne a daidai lokacin da ake samun kwanciyar hankali a kasuwar musayar kudaden kasashen waje ta hukuma. An yi cinikin Naira a kan kimanin 1,332 kan kowace Dala a kasuwar musayar kudaden kasashen waje ta Najeriya a ranar Juma&#8217;a bayan an rufe cinikin a kan kimanin Naira1,329.50 a ranar Laraba 30 ga watan Satumba.<\/p>\n<p>Rabiu ya ce gyare-gyare masu girman wadanda ake aiwatarwa suna bukatar lokaci kafin su ba da cikakken sakamako inda ya jaddada cewa duk da kalubalen da ake fuskanta alamun da ake gani a fannin kasuwanci na nuna cewa tattalin arzikin yana tafiya a kan turba mai kyau.<\/p>\n<p>&#8220;<em>Na san cewa &#8216;yan Najeriya na fuskantar matsaloli da yawa. Amma muna bukatar mu kara yin hakuri kadan. A matsayinmu na &#8216;yan kasuwa, mun fara ganin sakamako mai kyau na wadannan gyare-gyare<\/em>&#8221; in ji shi.<\/p>\n<p>Shugaban na BUA ya bayyana cewa ziyarar tasa ta kuma kasance domin tarbar Shugaba Tinubu bayan ya dawo daga hutun aiki tare da taya shi da daukacin &#8216;yan Najeriya murnar cika shekaru 66 da samun &#8216;yancin kai na kasar.<\/p>\n<p>Haka kuma Shugaba Tinubu ya gana da Shugaba kuma Babban Jami&#8217;in Kamfanin Dangote Group Aliko Dangote a gidansa da ke Ikoyi Legas a ranar Juma&#8217;a.<\/p>\n<p>Haka kuma Shugaba Tinubu ya gana da Shugaba kuma Babban Jami&#8217;in Kamfanin Dangote Group Aliko Dangote a gidansa da ke Ikoyi Legas a ranar Juma&#8217;a.<\/p>\n<p>An gudanar da wannan taro ne &#8216;yan kwanaki bayan da Kamfanin Dangote ya ci gaba da manyan shirye-shiryen zuba jari ciki har da fadada matatar man sa da ke Legas da kuma fara sabon aikin matatar mai na dala biliyan 16 a Kenya matakin da ke nuna karuwar rawar da kamfanin ke takawa a bangaren makamashi da masana&#8217;antu na Najeriya da ma nahiyar Afirka baki daya.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Shugaban Kamfanin BUA Group Abdul Samad Rabiu ya bayyana cewa &#8216;yan kasuwar Najeriya sun fara ganin sakamako mai kyau daga gyare-gyaren tattalin arziki da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya aiwatar inda ya yi kira ga &#8216;yan Najeriya da su kara yin hakuri yayin da matakan ke fara tasiri. Rabiu ya bayyana hakan ne a ranar &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":4,"featured_media":5132,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[39],"tags":[],"class_list":["post-5129","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-nigeria-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5129","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/4"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=5129"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5129\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":5133,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/5129\/revisions\/5133"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/5132"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=5129"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=5129"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=5129"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}