{"id":4954,"date":"2026-10-01T11:44:30","date_gmt":"2026-10-01T11:44:30","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=4954"},"modified":"2026-10-01T11:44:30","modified_gmt":"2026-10-01T11:44:30","slug":"new-zealand-ta-fara-yakin-neman-zabe-bayan-rushe-majalisar-dokoki","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/10\/01\/new-zealand-ta-fara-yakin-neman-zabe-bayan-rushe-majalisar-dokoki\/","title":{"rendered":"New Zealand Ta Fara Yakin Neman Zabe Bayan Rushe Majalisar Dokoki."},"content":{"rendered":"<p><strong>An rushe Majalisar Dokoki ta 54 na New Zealand a hukumance ranar Alhamis, 1 ga Oktoba, lamarin da ke nuna \u0199arshen wa&#8217;adin majalisar da kuma fara tsarin da zai kai ga babban za\u0253en ranar 7 ga Nuwamba.<\/strong><\/p>\n<p>An \u0257auki wannan matakin rushewa ne bayan zaman \u0199arshe na majalisar a ranar 23 ga Satumba, wanda ya kawo \u0199arshen wa&#8217;adin shekaru uku na majalisar da ya fara bayan za\u0253en Oktoba na 2023.<\/p>\n<p>Ana sa ran Gwamna-Janar zai fitar da takardar umarnin gudanar da za\u0253en a ranar 4 ga Oktoba, inda zai umurci Hukumar Za\u0253e a hukumance ta gudanar da za\u0253en.<\/p>\n<p>KARANTA KUMA: New Zealand na son Amurka ta \u0199ara shiga harkokin yankin Pacific<\/p>\n<p>Za a gudanar da za\u0253en ne bisa tsarin za\u0253e na New Zealand mai suna <em><strong>&#8216;Mixed Member Proportional&#8217;<\/strong> <\/em>(MMP), inda masu za\u0253e ke ka\u0257a kuri&#8217;a ga \u0257an takarar yankinsu da kuma jam&#8217;iyyar siyasa.<\/p>\n<p>Jam&#8217;iyyar National Party mai mulki, wadda Firayim Minista Christopher Luxon ke jagoranta, tana cikin ha\u0257in gwiwa da jam&#8217;iyyun ACT New Zealand da New Zealand First.<\/p>\n<p>Jam&#8217;iyyar adawa ta Labour Party ita ma tana neman kafa gwamnati mai zuwa, inda ake sa ran yakin neman za\u0253en zai mayar da hankali kan batutuwa da suka ha\u0257a da tsadar rayuwa, tafiyar da tattalin arziki, da ayyukan gwamnati.<\/p>\n<p>Tsarin MMP na New Zealand galibi yana haifar da ha\u0257in gwiwa ko yarjejeniyar samun goyon baya tsakanin jam&#8217;iyyu, lamarin da ke bai wa \u0199ananan jam&#8217;iyyu muhimmiyar rawa wajen tantance yadda gwamnati za ta kasance.<\/p>\n<p>An tsara gudanar da babban za\u0253en na 2026 a ranar Asabar, 7 ga Nuwamba, inda za a bu\u0257e rumfunan za\u0253e daga karfe 9 na safe zuwa 7 na yamma a ranar za\u0253en.<\/p>\n<p>An tsara fara ka\u0257a kuri&#8217;a daga \u0199asashen waje a ranar 21 ga Oktoba, yayin da za a fara kar\u0253ar kuri&#8217;u tun kafin ranar za\u0253en (advance voting) a New Zealand a ranar 26 ga Oktoba mai zuwa.<\/p>\n<p>An tsara Hukumar Za\u0253e za ta sanar da sakamakon za\u0253en a hukumance a ranar 27 ga Nuwamba.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Reuters\/Aisha.Yahaya, Lagos<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>An rushe Majalisar Dokoki ta 54 na New Zealand a hukumance ranar Alhamis, 1 ga Oktoba, lamarin da ke nuna \u0199arshen wa&#8217;adin majalisar da kuma fara tsarin da zai kai ga babban za\u0253en ranar 7 ga Nuwamba. An \u0257auki wannan matakin rushewa ne bayan zaman \u0199arshe na majalisar a ranar 23 ga Satumba, wanda ya &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":3,"featured_media":4957,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[40],"tags":[],"class_list":["post-4954","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-world-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/4954","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/3"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=4954"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/4954\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":4958,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/4954\/revisions\/4958"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/4957"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=4954"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=4954"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=4954"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}