{"id":4750,"date":"2026-09-29T10:50:58","date_gmt":"2026-09-29T10:50:58","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=4750"},"modified":"2026-09-29T10:50:58","modified_gmt":"2026-09-29T10:50:58","slug":"norway-ta-kara-tallafi-ga-yaran-ukraine-da-aka-kwashe-zuwa-rasha","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/09\/29\/norway-ta-kara-tallafi-ga-yaran-ukraine-da-aka-kwashe-zuwa-rasha\/","title":{"rendered":"Norway Ta Kara Tallafi Ga Yaran Ukraine Da Aka Kwashe Zuwa Rasha."},"content":{"rendered":"<p dir=\"ltr\"><strong>Norway na kara yawan tallafin da take bayarwa ga yaran Ukraine da aka kwashe zuwa Rasha a matsayin fararen hula da aka tsare ko kuma fursunonin yaki, ta hanyar hukumar UNICEF da Kwamitin Red Cross na Duniya (ICRC).<\/strong><\/p>\n<p dir=\"ltr\">A ranar Talata ne kasar ta yankin Scandinavia ta sanar da cewa za ta samar da karin kudade ta hannun UNICEF da ICRC domin taimakawa wajen neman yaran da suka bata da kuma tallafawa wadanda suka dawo gida.<\/p>\n<p dir=\"ltr\">An ware kudade na &#8216;Norwegian crowns&#8217; miliyan 15\u2014wanda ya kai kusan dalar Amurka miliyan 1.6\u2014domin ayyukan UNICEF na sake gina rayuwar yaran da suka dawo da kuma taimaka musu wajen sake shiga cikin al&#8217;umma.<\/p>\n<p dir=\"ltr\">KARANTA KUMA: Norway ta bayar da karin tallafin dala miliyan 13 ga Falasdinawa<\/p>\n<p dir=\"ltr\">Za a kuma bayar da wasu &#8216;crowns&#8217; miliyan 10 ga sashen ICRC mai kula da ayyukan neman mutane (Central Tracing Agency) domin taimakawa wajen gano inda mutanen da suka bata suke, da kuma taimaka wa fararen hula da aka tsare da fursunonin yaki.<\/p>\n<p dir=\"ltr\">Ministan Harkokin Wajen Norway, Espen Barth Eide, ya bayyana cewa matakin na da nufin jawo hankali kan take hakkin dan adam da Rasha ke yi, inda ya yi nuni da cewa har yanzu akwai yaran Ukraine da yawa a Rasha bayan an kwashe su ba bisa ka&#8217;ida ba.<\/p>\n<p dir=\"ltr\">An yi wannan sanarwar ne gabanin taron ministoci kan wannan batu, wanda kasar Canada za ta karbi bakuncinsa a wannan mako a birnin Toronto, tare da hadin gwiwar Norway da Ukraine.<\/p>\n<p dir=\"ltr\">\n<p dir=\"ltr\">REUTERS \/Aisha.Yahaya, Lagos<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Norway na kara yawan tallafin da take bayarwa ga yaran Ukraine da aka kwashe zuwa Rasha a matsayin fararen hula da aka tsare ko kuma fursunonin yaki, ta hanyar hukumar UNICEF da Kwamitin Red Cross na Duniya (ICRC). A ranar Talata ne kasar ta yankin Scandinavia ta sanar da cewa za ta samar da karin &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":3,"featured_media":4753,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[40],"tags":[],"class_list":["post-4750","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-world-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/4750","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/3"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=4750"}],"version-history":[{"count":3,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/4750\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":4756,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/4750\/revisions\/4756"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/4753"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=4750"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=4750"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=4750"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}