{"id":4308,"date":"2026-09-21T14:02:59","date_gmt":"2026-09-21T14:02:59","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=4308"},"modified":"2026-09-21T14:02:59","modified_gmt":"2026-09-21T14:02:59","slug":"uwar-gidan-shugaban-%c6%99asa-ta-yi-kira-ga-ha%c9%97a-gwiwa-domin-dorewar-zaman-lafiya","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/09\/21\/uwar-gidan-shugaban-%c6%99asa-ta-yi-kira-ga-ha%c9%97a-gwiwa-domin-dorewar-zaman-lafiya\/","title":{"rendered":"Uwar Gidan Shugaban \u0198asa Ta Yi Kira Ga Ha\u0257a Gwiwa Domin Dorewar Zaman Lafiya"},"content":{"rendered":"<p class=\"p1\"><strong>Uwargidan Shugaban Najeriya Oluremi Tinubu ta yi kira da a hada karfi da karfe domin wanzar da zaman lafiya a fadin kasar yayin da Najeriya ke shiga sauran kasashen duniya don bikin Ranar Zaman Lafiya ta Duniya ta 2026.<\/strong><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">Uwargida Tinubu ta yi wannan kiran ne a cikin wani sako da ta fitar domin bikin ranar mai taken &#8220;<em>Zuba Jari a Zaman Lafiya Ga Kowa Ko&#8217;ina Kowace Rana&#8221;<\/em> tare da jaddada rawar da daidaikun mutane da al&#8217;ummomi ke takawa wajen ginawa da kuma ci gaba da zaman lafiya.<\/span><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">Ta ce &#8220;<em>zaman lafiya mai dorewa yana bukatar sadaukarwa da kuma hadin kan kowa tana mai jaddada cewa zaman lafiya dole ne ya fara a gida ya kuma fadada zuwa makarantu wuraren aiki da kuma al&#8217;ummomi.&#8221;<\/em><\/span><\/p>\n<p>KARANTA KUMA: Ranar Zaman Lafiya ta Duniya: NAF ta yi kira ga a samu jituwa da hadin kai.<\/p>\n<p><img loading=\"lazy\" decoding=\"async\" class=\"alignnone size-full wp-image-4312\" src=\"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/09\/IMG_0855.png\" alt=\"\" width=\"414\" height=\"275\" srcset=\"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/09\/IMG_0855.png 414w, https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-content\/uploads\/2026\/09\/IMG_0855-300x199.png 300w\" sizes=\"auto, (max-width: 414px) 100vw, 414px\" \/><\/p>\n<p>A cewarta zaman lafiya yana \u0199aruwa ta hanyar ha\u0199uri ha\u0199uri adalci girmama juna da tattaunawa.<\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">Ta yi kira ga &#8216;yan Najeriya da su rungumi wa\u0257annan dabi&#8217;u tare da yin aiki tare don ci gaba da wanzuwar zaman lafiya a \u0199asar.<\/span><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">Matar Shugaban \u0198asa ta kuma yi kira ga &#8216;yan \u0199asa da su guji duk wani abu da zai raba \u0199asar su zauna lafiya da juna.<\/span><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">&#8220;<em>Ina \u0199arfafa dukkan &#8216;yan Najeriya da su \u0199i rabuwa su rungumi dabi&#8217;un da ke ha\u0257a mu a matsayin mutane \u0257aya. Bari mu zuba jari a cikin zaman lafiya ta hanyar kalamanmu za\u0253inmu da ayyukanmu kowace rana. Barka da Ranar Zaman Lafiya ta Duniya ta 2026&#8243;<\/em> Ta \u0199ara da cewa.<\/span><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">Ana bikin Ranar Zaman Lafiya ta Duniya kowace shekara a ranar 21 ga Satumba. Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya ya kafa ranar a shekarar 1981 yayin da a shekarar 2001 ya sanya ranar a matsayin lokacin rashin tashin hankali da tsagaita wuta.<\/span><\/p>\n<p>Mai Girma Sanata \u00a0Oluremi Tinubu CON Uwargidan Shugaban Tarayyar Najeriya<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p class=\"p1\">\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Uwargidan Shugaban Najeriya Oluremi Tinubu ta yi kira da a hada karfi da karfe domin wanzar da zaman lafiya a fadin kasar yayin da Najeriya ke shiga sauran kasashen duniya don bikin Ranar Zaman Lafiya ta Duniya ta 2026. Uwargida Tinubu ta yi wannan kiran ne a cikin wani sako da ta fitar domin bikin &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":5,"featured_media":4310,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[39],"tags":[],"class_list":["post-4308","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-nigeria-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/4308","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/5"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=4308"}],"version-history":[{"count":4,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/4308\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":4315,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/4308\/revisions\/4315"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/4310"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=4308"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=4308"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=4308"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}