{"id":4288,"date":"2026-09-21T09:30:52","date_gmt":"2026-09-21T09:30:52","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=4288"},"modified":"2026-09-21T09:30:52","modified_gmt":"2026-09-21T09:30:52","slug":"shugaba-tinubu-ya-yi-taaziyyar-rasuwar-tsohon-gwamnan-jihar-kogi-ibrahim-idris","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/09\/21\/shugaba-tinubu-ya-yi-taaziyyar-rasuwar-tsohon-gwamnan-jihar-kogi-ibrahim-idris\/","title":{"rendered":"Shugaba Tinubu Ya Yi Ta&#8217;aziyyar Rasuwar Tsohon Gwamnan Jihar Kogi Ibrahim Idris"},"content":{"rendered":"<p class=\"p1\"><strong>Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana matukar bakin cikinsa game da rasuwar tsohon gwamnan jihar Kogi \u00a0Alhaji Ibrahim Idris yana da shekaru 77 a duniya.<\/strong><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">A cikin wata sanarwa da mai magana da yawunsa Mista Bayo Onanuga ya fitar a ranar Litinin Shugaba Tinubu ya mika sakon ta&#8217;aziyya ga iyalan marigayin gwamnatin jihar Kogi da al&#8217;ummarta tare da abokansa abokan aikinsa da kuma takwarorinsa a fagen siyasa.<\/span><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">Shugaban ya bayyana rasuwar tsohon gwamnan a matsayin babban rashi ga jihar Kogi da Najeriya baki daya inda ya lura cewa &#8220;<em>tsohon gwamnan ya sadaukar da babban bangare na rayuwarsa wajen yi wa jama&#8217;a hidima da kuma bunkasa jiharsa.&#8221;<\/em><\/span><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">Shugaba Tinubu ya yaba da gudummawar da ya bayar wajen ci gaban dimokuradiyyar Najeriya da kuma tsawon shekarun da ya shafe yana gudanar da harkokin jama&#8217;a.<\/span><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">Shugaban ya ce &#8220;<em>Alhaji Ibrahim Idris ya kasance mai sadaukarwa wajen yi wa jama&#8217;a hidima kuma shekarun da ya yi a kan karagar mulki sun zama muhimmin babi a tarihin siyasa da ci gaban jihar Kogi.<\/em><\/span><\/p>\n<p class=\"p1\"><em><span class=\"s1\">&#8220;Rasuwarsa babban rashi ne mai zafi ga iyalansa jihar Kogi da Najeriya. A wannan lokaci mai wahala dole ne mu tuna tare da girmama gudummawar da ya bayar wajen bunkasa jiharsa da kasarmu.<\/span><\/em><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">&#8220;<em>Ina mika sakon ta&#8217;aziyyata ta musamman ga iyalansa da al&#8217;ummar jihar Kogi. Allah Madaukakin Sarki Ya gafarta masa kurakuransa Ya karbi ayyukansa na kwarai kuma Ya ba shi Aljannah Firdaus.&#8221;<\/em><\/span><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">Shugaba Tinubu ya yi addu&#8217;ar Allah Madaukakin Sarki Ya ba iyalansa karfin gwiwa da juriyar jure wannan rashi.<\/span><\/p>\n<p class=\"p1\"><span class=\"s1\">Alhaji Idris ya yi aiki a matsayin gwamnan jihar Kogi daga shekarar 2003 zuwa 2011. Gwamnatinsa ta aiwatar da muhimman ayyuka a fannonin samar da ababen more rayuwa ilimi kiwon lafiya da sauran muhimman bangarori.<\/span><\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana matukar bakin cikinsa game da rasuwar tsohon gwamnan jihar Kogi \u00a0Alhaji Ibrahim Idris yana da shekaru 77 a duniya. A cikin wata sanarwa da mai magana da yawunsa Mista Bayo Onanuga ya fitar a ranar Litinin Shugaba Tinubu ya mika sakon ta&#8217;aziyya ga iyalan marigayin gwamnatin jihar Kogi da &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":5,"featured_media":4296,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[39],"tags":[],"class_list":["post-4288","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-nigeria-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/4288","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/5"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=4288"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/4288\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":4297,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/4288\/revisions\/4297"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/4296"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=4288"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=4288"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=4288"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}