{"id":3207,"date":"2026-08-25T16:15:38","date_gmt":"2026-08-25T16:15:38","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=3207"},"modified":"2026-08-25T16:15:38","modified_gmt":"2026-08-25T16:15:38","slug":"eid-al-maulud-shugaba-tinubu-ya-nemi-a-yi-wa-najeriya-addua","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/08\/25\/eid-al-maulud-shugaba-tinubu-ya-nemi-a-yi-wa-najeriya-addua\/","title":{"rendered":"Eid al-Maulud: Shugaba Tinubu Ya Nemi A Yi Wa Najeriya Addu&#8217;a"},"content":{"rendered":"<p><strong>Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga shugabannin addini da su yi amfani da bikin Maulidin Annabi na wannan shekara wajen yi wa Najeriya addu&#8217;a tare da karfafa gwiwar mabiyansu wajen nuna kyakkyawan sadaukarwa ga kasa bisa koyarwar Annabi Muhammadu (SAW).<\/strong><\/p>\n<p>A cikin wata sanarwa da mai magana da yawunshi \u00a0Mista Bayo Onanuga ya sanya wa hannu a ranar Talata Shugaba Tinubu ya kuma yi kira a yi addu&#8217;o&#8217;in neman tsari daga matsalar rashin tsaro da sauran kalubalen da ke addabar wasu sassan kasar.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>KARANTA KUMA: Eid al-Adha: Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa ya yi kira ga hadin kai da addu&#8217;o&#8217;i ga Najeriya<\/p>\n<p>Yayin da yake taya Musulmai murnar bikin Maulidi Shugaban ya bukaci mabiya addinin su rungumi koyarwar Annabi Muhammadu tare da yin amfani da wannan lokaci wajen duba kai yin addu&#8217;a da kuma yin nazari kan kyawawan halaye na musamman da Annabin ya mallaka.<\/p>\n<p><em>&#8220;Ya kamata Musulmai su yi kokari na gangan wajen bin koyarwar Annabi Muhammadu. Akwai muhimman darussa na sadaukarwa da juriya da hakuri da \u00a0tawali&#8217;u da rashin son kai da dukkanmu za mu iya koyo daga rayuwar Annabi&#8221;<\/em> in ji shi.<\/p>\n<p>Shugaban ya bukaci Musulmin da ke bikin Maulidin su nuna kulawa da taimako ga mabukata da kuma masu rauni domin nuna ruhin wannan lokaci mai albarka.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ladan Nasidi.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga shugabannin addini da su yi amfani da bikin Maulidin Annabi na wannan shekara wajen yi wa Najeriya addu&#8217;a tare da karfafa gwiwar mabiyansu wajen nuna kyakkyawan sadaukarwa ga kasa bisa koyarwar Annabi Muhammadu (SAW). A cikin wata sanarwa da mai magana da yawunshi \u00a0Mista Bayo Onanuga ya &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":3210,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[49],"tags":[],"class_list":["post-3207","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-fitattun-labarai"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/3207","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=3207"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/3207\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":3211,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/3207\/revisions\/3211"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/3210"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=3207"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=3207"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=3207"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}