{"id":3202,"date":"2026-08-25T09:01:59","date_gmt":"2026-08-25T09:01:59","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=3202"},"modified":"2026-08-25T09:01:59","modified_gmt":"2026-08-25T09:01:59","slug":"uwargidan-shugaban-kasa-ta-yi-kira-ga-musulmai-su-yi-koyi-da-halayen-manzon-allah","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/08\/25\/uwargidan-shugaban-kasa-ta-yi-kira-ga-musulmai-su-yi-koyi-da-halayen-manzon-allah\/","title":{"rendered":"Uwargidan Shugaban Kasa Ta Yi Kira Ga Musulmai Su Yi Koyi Da Halayen Manzon Allah"},"content":{"rendered":"<p><strong>Uwargidan Shugaban Najeriya Oluremi Tinubu ta yi kira ga &#8216;yan kasa musamman ma Musulmi yayin da suke bikin Maulidin Annabi da su yi koyi da kyawawan halayen Annabi Muhammadu.<\/strong><\/p>\n<p>Ta yi wannan kiran ne a cikin sakon da ta fitar domin tunawa da ranar haihuwar Annabin.<\/p>\n<p>Har ila yau Mrs. Tinubu ta yi addu&#8217;ar samun hadin kai da zaman lafiya mai dorewa a dukkan sassan kasar nan.<\/p>\n<p>KARANTA KUMA: Maulidi: Uwargida ta yi kira da a kara nuna kauna a tsakanin &#8216;yan Najeriya<\/p>\n<p>Ta ce: &#8220;Yayin da muke bikin Maulidin Annabi na shekarar 2026 ina mika sakon gaisuwa mai cike da kauna ga dukkan Musulmi a fadin Najeriya.<\/p>\n<p>&#8220;Bikin tunawa da haihuwar Annabi Muhammadu (SAW) yana tunatar da mu rayuwarsa ta misali da kuma kyawawan halayensa masu dorewa na tausayi gafara da kuma zaman lafiya tare.<\/p>\n<p>&#8220;Ina karfafa gwiwar dukkan Musulmi da su yi koyi da wadannan kyawawan halaye tare da ci gaba da inganta zaman lafiya a gidajenmu al&#8217;ummominmu da kuma kasarmu baki daya.<\/p>\n<p>&#8220;Allah ya sa wannan biki ya karfafa dankon zumunci da hadin kai a tsakaninmu tare da kawo sabon fata zaman lafiya da albarka ga dukkan &#8216;yan Najeriya.<\/p>\n<p>&#8220;Barka da bikin Maulidin Annabi na 2026!&#8221;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Safina Umar Farouk.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Uwargidan Shugaban Najeriya Oluremi Tinubu ta yi kira ga &#8216;yan kasa musamman ma Musulmi yayin da suke bikin Maulidin Annabi da su yi koyi da kyawawan halayen Annabi Muhammadu. Ta yi wannan kiran ne a cikin sakon da ta fitar domin tunawa da ranar haihuwar Annabin. Har ila yau Mrs. Tinubu ta yi addu&#8217;ar samun &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":3205,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[39],"tags":[],"class_list":["post-3202","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-nigeria-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/3202","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=3202"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/3202\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":3206,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/3202\/revisions\/3206"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/3205"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=3202"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=3202"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=3202"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}