{"id":3091,"date":"2026-08-21T15:17:00","date_gmt":"2026-08-21T15:17:00","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=3091"},"modified":"2026-08-21T15:17:00","modified_gmt":"2026-08-21T15:17:00","slug":"shugaban-najeriya-ya-yi-watsi-da-kiran-da-ake-ni-na-mayar-da-tallafin-man-fetur","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/08\/21\/shugaban-najeriya-ya-yi-watsi-da-kiran-da-ake-ni-na-mayar-da-tallafin-man-fetur\/","title":{"rendered":"Shugaban Najeriya Ya Yi Watsi Da Kiran Da Ake Ni Na Mayar Da Tallafin Man Fetur"},"content":{"rendered":"<p><strong>Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sake jaddada matakin gwamnatinsa na cire tallafin man fetur inda ya bayyana shawarar daya daga cikin abokan hamayyarsa ta siyasa ta son dawo da tsarin a matsayin <em>&#8220;alamar rashin sanin ya kamata sosai game da harkokin mulki da tattalin arziki.&#8221;<\/em><\/strong><\/p>\n<p>Shugaba Tinubu ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis yayin da ya karbi bakuncin Gwamnan Jihar Osun Ademola Adeleke\u2014wanda aka sake zaba\u2014a Fadar Shugaban Kasa da ke Abuja.s<\/p>\n<p>Yayin da yake sharhi kan yanayin tattalin arzikin kasar Shugaban ya ce: <em>&#8220;Na ga daya daga cikin abokan hamayyara yana cewa zai dawo da tsarin tallafin man fetur. Na karanta hakan. Wannan yana nuna rashin sanin ya kamata sosai game da harkokin mulki da tattalin arziki.&#8221;<\/em><\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>KARANTA KUMA: Shugaba Tinubu na fadada ayyukan samar da ababen more rayuwa zuwa bayan manyan birane \u2013 Mataimakin Shugaban Kasa Shettima<\/p>\n<p>Shugaba Tinubu ya tuna cewa kafin ya karbi ragamar mulki a shekarar 2023 jihohi 27 na fuskantar kalubale wajen biyan hakkokin ma&#8217;aikata da masu karbar fansho inda suka dogara ga Gwamnatin Tarayya domin samun tallafi.<\/p>\n<p><em>\u201cKafin na zo nan jihohi 27 sun kasa biyan albashi balle ma a yi maganar hakkokin masu ritaya\u201d<\/em> in ji shi.<\/p>\n<p>Yayin da yake magana kan Jihar Osun Shugaban ya tuna lokacin da ma\u2019aikata ke kar\u0253ar rabin albashi inda ya jaddada muhimmancin jihohi su kasance suna da \u0199arfin ku\u0257i don sauke nauyin da ke kansu.<\/p>\n<p><em>\u201cA jiharku na san wani mutum da ake yi wa lakabi da \u2018Half Salary\u2019 (Rabin Albashi). Suna zuwa wurin gwamnatin tarayya suna ro\u0199o ba tare da ikon yin komai ba. Albashin da kuke biya shi ke ciyar da iyalai\u201d<\/em> in ji Shugaba Tinubu.<\/p>\n<p>Ya kuma bayyana nauyin da ke kan gwamnatocin jihohi da na \u0199ananan hukumomi inda ya yi nuni da cewa babban \u0253angaren al\u2019ummar \u0199asar suna zaune ne a jihohi da kuma al\u2019ummomin yankuna.<\/p>\n<p><em>\u201cSuna nan a matakin \u0199ananan hukumomi. Suna nan a jihohi. Ina ne wurin da jama\u2019a suka fi yawa? Suna nan a jihohi. A ajiye Shugaban \u0199asa a gefe. A \u0257auki kowane mutum a matsayin talaka mai bu\u0199atar ciyar da iyalinsa\u201d<\/em> in ji shi.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Ladan Nasidi.<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya sake jaddada matakin gwamnatinsa na cire tallafin man fetur inda ya bayyana shawarar daya daga cikin abokan hamayyarsa ta siyasa ta son dawo da tsarin a matsayin &#8220;alamar rashin sanin ya kamata sosai game da harkokin mulki da tattalin arziki.&#8221; Shugaba Tinubu ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis yayin &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":3094,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[49,39],"tags":[],"class_list":["post-3091","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-fitattun-labarai","category-nigeria-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/3091","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=3091"}],"version-history":[{"count":1,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/3091\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":3095,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/3091\/revisions\/3095"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/3094"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=3091"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=3091"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=3091"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}