{"id":3076,"date":"2026-08-21T14:47:51","date_gmt":"2026-08-21T14:47:51","guid":{"rendered":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/?p=3076"},"modified":"2026-08-21T14:48:44","modified_gmt":"2026-08-21T14:48:44","slug":"katsina-jamian-tsaro-sun-kashe-yan-bindiga-24-sun-ceto-wadanda-aka-sace","status":"publish","type":"post","link":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/2026\/08\/21\/katsina-jamian-tsaro-sun-kashe-yan-bindiga-24-sun-ceto-wadanda-aka-sace\/","title":{"rendered":"Katsina: Jami&#8217;an Tsaro Sun Kashe &#8216;Yan Bindiga 24 Sun Ceto Wadanda Aka Sace"},"content":{"rendered":"<p><strong>Jami&#8217;an tsaro sun kashe &#8216;yan bindiga akalla 24 tare da dakile yunkurin sace mutane da yawa a kauyen Gidan Bawa a yankin Kandarawa na Karamar Hukumar Bakori a Jihar Katsina<\/strong>.<\/p>\n<p>Wannan aiki ya samu hadin gwiwar sojojin Najeriya jami&#8217;an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) da &#8216;yan kungiyar tsaro ta Katsina Community Watch Corps da kuma kungiyar Civilian Joint Task Force (CJTF).<\/p>\n<p>Hukumar DSS ta bayyana cewa an gudanar da aikin ne bayan samun bayanan sirri cewa wasu &#8216;yan bindiga masu dauke da makamai kimanin 40 wadanda ke biyayya ga wani babban dan bindiga mai suna Isiya Kwashen Garwa sun shirya kai hari a yankin tare da sace mazauna wurin musamman mata da yara.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>KARANTA KUMA: &#8216;Yan sanda na kara karfafa tsaron al&#8217;umma da yaki da manyan laifuka masu haddasa tashin hankali<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Wannan bayani ya sa jami&#8217;an DSS suka tattara &#8216;yan kungiyar Katsina Community Watch Corps da CJTF daga sansanin Guga domin tare maharan.<\/p>\n<p>An ruwaito cewa tawagar tsaron ta yi wa &#8216;yan bindigar kwanton-bauna inda suka kashe 24 daga cikinsu tare da ceto mazauna kauyen da aka riga aka sace.<\/p>\n<p>Haka kuma aikin ya kai ga kwato shanu 19 da aka sace daga al&#8217;ummar yankin.<\/p>\n<p>DSS ta ce &#8216;yan bindigar sun shirya yin garkuwa da mutane da yawa irin wanda aka yi a al&#8217;ummar Woro a Jihar Kwara.<\/p>\n<p>Ta ce an yi niyyar gudanar da wannan shirin ne domin kunyata gwamnati.<\/p>\n<p>Jami&#8217;an tsaro na ci gaba da gudanar da ayyuka domin kamo sauran &#8216;yan kungiyar wadanda suka tsere daga wurin.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n<p>Safina Umar Farouk.<\/p>\n<p>&nbsp;<\/p>\n","protected":false},"excerpt":{"rendered":"<p>Jami&#8217;an tsaro sun kashe &#8216;yan bindiga akalla 24 tare da dakile yunkurin sace mutane da yawa a kauyen Gidan Bawa a yankin Kandarawa na Karamar Hukumar Bakori a Jihar Katsina. Wannan aiki ya samu hadin gwiwar sojojin Najeriya jami&#8217;an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) da &#8216;yan kungiyar tsaro ta Katsina Community Watch Corps da &hellip;<\/p>\n","protected":false},"author":2,"featured_media":3079,"comment_status":"open","ping_status":"open","sticky":false,"template":"","format":"standard","meta":{"footnotes":""},"categories":[39],"tags":[],"class_list":["post-3076","post","type-post","status-publish","format-standard","has-post-thumbnail","hentry","category-nigeria-news"],"_links":{"self":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/3076","targetHints":{"allow":["GET"]}}],"collection":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts"}],"about":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/types\/post"}],"author":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/users\/2"}],"replies":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/comments?post=3076"}],"version-history":[{"count":2,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/3076\/revisions"}],"predecessor-version":[{"id":3081,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/posts\/3076\/revisions\/3081"}],"wp:featuredmedia":[{"embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media\/3079"}],"wp:attachment":[{"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/media?parent=3076"}],"wp:term":[{"taxonomy":"category","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/categories?post=3076"},{"taxonomy":"post_tag","embeddable":true,"href":"https:\/\/vonlanguages.ng\/hausa\/wp-json\/wp\/v2\/tags?post=3076"}],"curies":[{"name":"wp","href":"https:\/\/api.w.org\/{rel}","templated":true}]}}